Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• An yaye kyallen da ke alamanta bude shiyyar farko ta hadin gwiwar tattalin arziki da ciniki tsakanin Sin da Zambiya 2007-02-05
A ran 4 ga wata a birnin Lusaka, hedkwatar kasar Zambiya an kafa shiyyar farko ta hadin gwiwar tattalin arziki da ciniki da kasar Sin ta kafa a Afirka wato shiyyar hadin gwiwa tsakanin Zambiya da kasar Sin wajen tattalin arziki da ciniki...
• Tsaro ya ci gaba da zama abin da ya fi jawo hankalin AU
 2007-01-31
A ran 30 ga wata da dare, an rufe taron shugabannin kungiyar tarayyar kasashen Afirka na karo na takwas wanda aka shafe kwanaki biyu ana yinsa a birnin Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha.
• Taron dandalin tattalin arzikin duniya zai kara haifar da fahimtar tattalin arzikin duniya 2007-01-23
Daga gobe ranar 24 zuwa ranar 28 ga wata, za a kira taron shekara shekara na dandalin tattaunawar tattalin arzikin duniya a karo na 37 a birnin Davos na kasar Switzerland, kuma shugabannin siyasa da kusoshin bangaren tattalin arziki...
• Zirarar da Wen Jiabao, firayim ministan kasar Sin ya yi a Philippines ta sami sakamako mai kyau 2007-01-17
Tun daga ran 13 zuwa ran 16 ga wata, Mr Wen Jiabao, firayim ministan kasar Sin ya halarci taron shugabanni na kungiyar ASEAN da kasashen Sin da Japan da Korea ta Kudu da aka yi a karo na 10 a Cebu na kasar Philippines
• Shugaba Bush na Amurka ya yi bayyani domin daidaita manufar gwamnatinsa a Iraki 2007-01-11
A ran 10 ga wata, shugaba Bush na Amurka ya yi jawabi ga duk kasar ta rediyo mai hoto, inda ya bayyana sabon shirin da aka tsayar kan kasar Iraki, muhimman abubuwan da ke cikin wannan shiri suna hade da kara tura sojoji zuwa Iraki da ba da taimako ga Iraki domin farfado da kasar...
• Madam Magret Chan ta hau kujerar babbar jami'ar kungiyar WHO 2007-01-04
Ran 4 ga watan Janairu rana ce ta sha bamban da sauran ranaku ga madam Magret Chen, sabo da a wannna rana ta fara gudanar da aikinta bisa matsayin babbar jami'ar kungiyar WHO wato kungiyar kiwon lafiya ta duniya. Bisa wannan sabon matsayin da ta samu, ta yaya za ta ba da taimakonta ga kungiyar a nan gaba?
• Yawan sojojin Amurka da suka mutu a cikin yakin Iraki ya kai fiye da yawan mutanen da suka mutu a cikin al'amarin "9.11" 2006-12-27
Ran 26 ga wata, bangaren sojojin kasar Amurka ya ba da labari cewa, akwai sojojinsa shida da suka mutu a kasar Iraki. Wannan ya sa jimlar yawan sojojin Amurka da suka mutu a cikin yakin Iraki ya kai 2977...
• Fada ya sake barkewa tsakanin marikitan kasa Somaliya 2006-12-22
Kwanakin baya a jere, ana ta yin bat kashi a kasar Somaliya. Jiya ran 21 ga wata, kungiyar 'yan Islama wadda ta mallake birnin Mogadishu babban birnin kasar da kuma akasarin yankunan kasar ta yi shelar tayar da yaki ga kasar Habasha; Ban da wannan kuma wannan kungiya ta yi kira ga dukan mutanen kasar Somaliya ...
• Gamayyar kasa da kasa sun nuna yabo mai yakini ga kasar Sin saboda ayyukan da ta yi bayan shiga cikin kungiyar WTO 2006-12-12
Ranar cika shekaru biyar ke nan da kasar Sin ta shiga cikin kungiyar WTO. A cikin shekaru biyar da suka wuce, ko kasar Sin ta zama wata mambar da ke daukar nauyi bisa wuyanta a cikin kungiyar WTO...
• Kasar Amurka ta yi tsammanin janye sojojinta daga kasar Iraq 2006-12-04
Shugaban kasar Amurka W.Bush zai yi la'akari sosai da shawarar da Mr Donald H. Rumsfeld ya gabatar, kuma ya gane sosai cewa, dole ne kasar Amurka ta gyara manufarta dangane da kasar Iraq
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17