Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Manyan mawaka guda biyu na zamanin da na kasar Sin wato mawaka Li Bai da Du Fu na daular Tang 2006-05-05
Daular Tang da ke tsakanin shekarar 618 zuwa shekarar 907, lokaci ne da kasar Sin ta sami ci gaba sosai da sosai wajen tsara rubutattun wkoki. A tarihin adabin kasar Sin, mutane su kan kiransu da cewar, "Lidu" don wakiltar babbar nasarar da aka samu wajen tsara rubutattun wakoki a daular Tang. "Li" shi ne Li Bai da ke da mashahurin suna a duniya wajen tsara rubutattun wakoki kuma ake kiransa da cewar wai shi ne dodo mai ban al'ajabi, "Du" shi ne Du Fu da ake kiransa da cewar kwararren mutum wajen tsara rubutattun wakoki.
• Madam Han Myung-sook, sabuwar firaministar kasar Korea ta Kudu 2006-04-25
• Firayim ministan wucin gadi na kasar Isra'ila Ehud Olmert 2006-04-20
A ran 11 ga wata, majalisar ministocin kasar Isra'ila ta bayar da sanarwar cewa, firayim ministan kasar Sharon ba zai gudanar da aikinsa ba a nan gaba, a sa'i daya kuma ta nada makaddashin firayim minsitan kasar Ehud Olmert...
• Ozawa Ichiro, sabon shugaban jam'iyyar Dimokuradiyya 2006-04-11
A gun babban taron 'yan majalisun wakiliai da dattijai na jam'iyyar Dimokuradiyya da aka yi a ran nan da yamma, an jefa kuri'u ba tare da rubuta sunaye ba, a karshe dai, Mr. Ozawa Ichiro ya lashe dan takararsa Mr. Kan Naoto, yayin da mutane 119 suke goyon bayansa, amma wasu 72 ba su amince da shi ba.
• Thaksin Shinawatra, firayim ministan gwamnatin rikon kwarya ta kasar Thailand 2006-04-05
A ran 4 ga wata da dare, firayim ministan gwamnatin rikon kwarya ta kasar Thailand Thaksin Shinawatra ya yi jawabi a kan talijibin, inda ya bayar da sanarwar cewa, ba zai zama firayim minista a cikin sabuwar gwamnatin kasar ba...
• Charles Taylor, tsohon shugaban kasar Liberiya 2006-03-30
Charles Taylor, tsohon shugaban kasar Liberiya an haife shi ne a shekarar 1948 a karkarar birnin Monrovia, hedkwatar kasar Liberiya. Shi jikan bakaken fata na kasar Amurka ne, ya taba zama makanike a lokacin samarintakarsa, ya koma kasar Liberiya ne bayan da ya gama karatunsa a jami'ar kasar Amurka.
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17