Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Shelar Mr Sadr game da janye jiki daga gwamnati za ta sa Mr Maliki fuskantar babban kalubale 2007-04-17
A ranar 16 ga wannan wata, rukunin da ke karkashin shugabancin Mr Muqtada Al-Sadr, shugaban rukuni mai akidar shi'a na kasar Iraq ya yi shelar janye jiki daga gwamnati don kai kara ga firayim ministan kasar Nuri Al- Maliki saboda ya ki neman kasar Amurka da ta tsara shirye-shiryen janye sojoji daga kasar...
• Dumama yanayi zai jawo babban bala'i 2007-04-11
• An soma taron shugabannin kasashen kudancin nahiyar Asiya 2007-04-04
A ran 3 ga wata an soma taron shugabannin kungiyar hada kan kasashen kudancin nahiyar Asiya na 14 a birnin New Delhi, babban birnin kasar Indiya. Shugabannin kasashen kungiyar da wakilan kasashe 5 ciki har da kasar Sin wadanda suke kan matsayin 'yan kallo sun halarci bikin kaddamar da taron.
• Ana kokarin neman shimfida zaman lafiya a gabas ta tsakiya 2007-03-26
A cikin shirin nan za mu kawo muku wani labarin da wakilin gidan rediyo na kasar Sin ya rubuto mana kan yunkurin da ake yi domin shimfida zaman lafiya a GTT.
• Manyan kasashen Asiya masu fitar da makamashi da amfaninsa suna son hadin kansu a fannin makamashi 2007-03-21
Tun daga ran 19 zuwa ran 21 ga wata, a birnin Doha, hedkwatar kasar Qatar, an yi babban taro na biyu kan bunkasuwar tattalin arzikin gabas ta tsakiya nan gaba. Manyan kasashe masu fitar da makamashi da amfaninsa...
• Majalisar hakkin dan adam ta MDD ta kira taron farko na shekarar da muke ciki 2007-03-13
A ranar 12 ga wannan wata a fadar kasashen duniya ta birnin Geneva, babbar hedkwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke Turai , majalisar hakkin dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya ta kira taron farko na shekarar da muke ciki.
• Za a ci gaba da yin shawarwari tsakanin Japan da Korea ta Arewa domin mayar da dangantaka a tsakaninsu yadda ya kamata 2007-03-08
A ran 7 ga wata da dare, wani jami'in ofishin jakadancin Korea ta Arewa da ke Vietnam ya bayyana cewa, Bayan daidaicin da aka samu, Korea ta Arewa da Japan sun yarda da cewa, daga ran 8 ga wata a birnin Hanoi...
• Kwararru suna magana kan ziyarar da Dick Cheney ya yi a Asiya da tekun Pasific 2007-02-28
Mataimakin shugaban kasar Amurka Dick Cheney ya yi ziyara a karshen kwanaki goma na watan Fabrairu a kasashen Asiya da tekun Pasific, inda bi da bi ne ya ziyarci kasar Japan da kasar Australiya da Amman da Pakistan da Afghannistan da sauransu
• Wurare daban daban na kasar Sin sun shirya shagulgulan al'adu iri iri da yawa don murnar bikin yanayin bazara 2007-02-21
A lokacin bikin yanayin bazara, wato sabuwar shekara ta gargajiyar kasar Sin, wurare daban daban na kasar Sin sun shirya shagulgulan al'adu iri iri da yawa, wadanda suka kara halin faranta rai ga jama'a a ranar bikin...
• Majalisar dokokin Turai ta amince da rahoton bincike kan lamarin ' gidajen kurkuku na asiri' 2007-02-15
An labarta, cewa jiya Laraba, a birnin Strasbourg na kasar Faransa, cikakken zama na majalisar dokokin kasashen Turai ta yi na'am da rahoton bincike na karshe kan lamarin ' Gidajen kurkuku na asiri' dake shafar hukumar leken asiri ta Amurka wato C.I.A
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17