Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Sabon ministan kudin Amurka ya yi sharhi a kan batutuwan da ke daukar hankulan jama'a dangane da tattalin arziki da ciniki da ke tsakanin Amurka da Sin
 2006-09-21
A karo na farko ne Mr.Henry Paulson ke yin ziyara a kasar Sin tun bayan da ya kama mukaminsa na ministan kudi na Amurka a watan Yulin da ya gabata. A matsayinsa na manzon musamman na shugaban Amurka, a jiya ran 20 ga wata, shi da mataimakiyar firaministan kasar Sin, Wu Yi, sun hada kansu sun sanar da fara aiki da tsarin shawarwarin tattalin arziki a tsakanin Sin da Amurka
• Gudummowar da kasar Sin take bai wa Afrika sahihiya ce kuma babu son zuciya a ciki a cewar shugabannin kungiyoyin 'yan kwadago na Afrika 2006-09-15
A ran 13 ga watan da muke ciki, a nan birnin Beijing, wassu shugabannin kungiyoyin 'yan kwadago na kasashen Afrika dake yin ziyara yanzu a kasar Sin sun yi farin ciki da fadin, cewa lallai gudummowar da gwamnatin kasar Sin take samar wa kasashen Afrika sahihiya ce kuma babu son kai a ciki.
• Dangantakar abokantaka ta muhimman tsare-tsare da ke tsakanin Sin da Turai ta samu ci gaba cikin zama mai dorewa 2006-09-07
A ran 9 ga wata, firayim minista Wen Jiabao na kasar Sin zai kai ziyara a kasar Finland, kuma zai halarci taro na 9 na shugabannin kasashen Sin da Turai da za a yi a can. A gabannin ranar bude taron, Guan Chengyuan, jakadan kasar Sin da ke wakilci a kawancen kasashen Turai ya amsa...
• Kwamitin Sulhu na M.D.D. ya tsaida kuduri cewa, sojojin M.D.D. za su ci gajiyar nauyin kiyaye zaman lafiya na shiyyar Darfur 2006-09-01
Ran 31 ga watan Agusta, kwamitin sulhu na M.D.D. ya zartas da kuduri mai lamba 1706, inda ya tsaida kudurin aikawa da sojojin M.D.D. zuwa yankin Darfur ta kasar Sudan, bayan da sojojin kungiyar tarrayar kasashen Afrika suke gama wa'adin aikinsu a karshen watan Satumba na shekarar da muke ciki
• Hanyar yin shawarwari wata hanya ce da ta fi kyau wajen warware matsalar nukiliya ta Iran 2006-08-25
Ran 22 ga wata, bayan da kasar Iran ta ba da amsa kan shirin kuduri na kasashe 6, wato kasashen Amurka, da Rasha, da Sin, da Ingila, da Faransa, da kuma Jamus, kasashen Rasha da Sin sun yi bayani daya
• Kungiyar SADC ta gaggauta aikin bunkasa tattalin arziki bai daya 2006-08-17
An rufe taron kwamitin ministocin Gamayyar raya kudancin Afirka wato kungiyar SADC na yini 2 a birnin Maseru, hedkwatar kasar Lesotho a ran 16 ga wata, inda kwamitin ministoci ya gabatar da manyan makaisudan bunkasuwa 5, wadanda ya kamata kasashen gamayyar su yi la'akari da su a gaban kome don gaggauta aikin bunkasa yanki bai daya.
• Matan kasar Sin da na Afirka 'yanuwa ne na kusan jini daya 2006-08-11
Zirga-zirgar da ake yi tsakanin matan kasar Sin da na Afirka ya zama wani kashi da ba za a iya watsi da shi ba cikin harkokin waje da kasar Sin ke tafiyar da su kan kasashen Afirka, tun rabin karnin da ya wuce na bayan da aka kafa huldar jakadanci tsakanin sabuwar...
• Bankin duniya ya tallafa wa masana'antun kasar Sin da su sarrafa kwal zuwa makamashi mai tsabta 2006-08-03
Hukumar hada-hadar kudi ta kasa da kasa wadda ke karkashin jagorancin bankin duniya za ta zuba jari ga kamfanin Xin'ao na kasar Sin, don mara masa baya wajen aikin sarrafa kwal zuwa wani irin makamashi mai kyau wanda ba zai gurbata muhalli ba
• Sin tana inganta manufofinta game da kayyade yawan kudin jari da kasashen waje ke zubawa a kasuwannin gidaje 2006-07-26
Shekaran jiya ran 24 ga wata, gwamnatin kasar Sin ta fitar da sabbin manufofinta game da kayyade yawan kudin jari da kamfonin kasashen waje da mutanensu masu zaman kansu ke zubawa a kasuwannin gidaje na kasar. Kwararru da abin ya shafa sun nuna cewa, makasudin sabbin manufofin nan shi ne...
• Kasar Sin tana gudanar da ayyukan share fage a kan binciken duniyar wata yadda ya kamata 2006-07-20
A gun taron duniya kan binciken kimiyyar sararin samaniya da ake yi yanzu a birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin, wani jami'in kasar ya bayyana cewa, kasar Sin tana gudanar da ayyukan share fage a kan binciken duniyar wata yadda ya kamata, ya kuma kyautata zaton cewa...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17