Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Har ila yau halin rikicin siyasa da ake ciki a kasar Georgir bai lafa ba tukuna 2007-11-15
A ran 14 ga wata, madam Nino Burdzhanadze, shugabar majalisar dokokin kasar Georgir ta ba da jawabi ta rediyo mai hoto inda ta sanar da cewa, daga ran 16 ga wata, za a soke dokar ta baci da ake tafiyar da ita yanzu a cikin kasar. Manazarta sun bayyana cewa, wannan kudurin da hukumar Georgir ta tsayar da matakin...
• Kasashen Sin da Afirka sun bude sabon shafi a fannin yin hadin gwiwa a fannonin tattalin arziki da ciniki 2007-11-06
Kasashen Sin da Afirka aminai ne suka hada gwiwa da kuma taimakawa juna bisa matsayin rinjaye da moriyar juna da kuma neman samun nasara tare. Bayan da suka shiga sabon karni, bangarorin 2 sun sami saurin yalwatuwar cudanyar...
• Ingancin amfanin gona na kasar Sin ya kara samun kyautatuwa 2007-10-30
Mataimakin ministan aikin gona na kasar Sin Gao Hongbin ya yi bayani a ran 29 ga wata a birnin Beijing, cewa aikin kyautata ingancin amfanin gona da kasar Sin ta gudanar tun watan Satumba na shekarar da muke ciki ya samu sakamako...
• Kamfanin Microsoft ya amince da hukuncin da EU ta yanke masa 2007-10-23
A ran 22 ga wata, kwamitin kungiyar Tarayyar Turai, wato EU ya sanar da cewa, kamfanin Microsoft na kasar Amurka ya riga ya amince cewa zai biya tara domin yin kane-kane a kasuwa wanda kungiyar EU ta tsaida a shekara ta 2004.
• Kungiyar abinci da noma ta Majalisar Dinkin Duniya ta jadadda muhimmancin tabbatar da ikon bunkasa abinci 2007-10-17
Ranar 16 ga watan Oktoba ranar abinci ce ta duniya ta Majalisar Dinkin Duniya. A wannan rana, a birnin Roma, babbar hedkwatarta, kungiyar abinci da noma ta Majalisar Dinkin Duniya ta shirya bikin tunawa da ranar abincin duniya ta 27. Babban jami'in kungiyar Mr Jacques Diouf...
• Kiyaye ikon mallakar ilmi a matsayin sabuwar manufar da ake bi wajen bunkasa kasashe masu tasowa 2007-10-10
A cikin wani tsawon lokaci da ya wuce, wani sabon batun da ke jawo hankulan mutane sosai, shi ne kasashe masu sukuni sun sha kyamar kasashe masu tasowa bisa sanadiyyar surutun baki na wai rashin kiyaye ikon mallakar ilmi da kyau. Yanzu, ikon mallakar ilmi ya riga ya zama sabon abin toshewar fasaha
• Za a sake yin shawarwari tsakanin shugabannin kasashen Korea ta kudu da ta arewa 2007-10-01
Daga ran 2 zuwa ran 4 ga watan Oktoba a birnin Pyongyang, za a yi shawarwari na karo na 2 tsakanin shugabannin kasashen Korea ta kudu da ta arewa. A ran 2 ga wata kuma shugaba Roh Noo Hyun na Korea ta kudu ya tashi daga...
• Kasar Sin ta yi lale marhabin da karbar wutar yula mai tsarki ta taron wasannin Olympic na musamman 2007-09-26
Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, za a gudanar da taron wasannin Olympic na duniya na lokacin zafi na shekarar 2007 daga ran 2 zuwaran 11 ga wata mai kamawa a birnin Shanghai na kasar Sin...
• Sojojin kiyaye zaman lafiya na kasar Sin masu aikin injiniya a shirye suke, za su tashi zuwa Darfur ta Sudan 2007-09-17
Kasar Sin za ta tura sojojin kiyaye zaman lafiya 315 masu aikin injiniya zuwa shiyyar Darfur ta kasar Sudan a farkon wata mai zuwa, bisa gayyatar da Majalisar Dinkin Duniya ta yi mata. Yanzu wannan rundunar soja ta riga ta kammala aikin horo a tsakiyar kasar Sin, a shirye suke. A kwanan baya, wakilinmu ya zanta da rundunar.
• Me ya sa Mr. Putin ya wargaza gwamnatin Rasha? 2007-09-13
A ran 12 ga wata, Mr. Putin, shugaban kasar Rasha ya karbi takarkar neman murbus da gwamnatin wadda firayim minista Mihail Fladkov ke shugabanta ta mika masa, kuma ya sa hannu kan umurnin shugaban kasa wanda...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17