Sinawan da ke zama a ketare suna cike da imani ga makomar Hongkong 2007-06-29 Ran 1 ga watan Yuli na shekarar da muke ciki rana ce ta cikon shekaru 10 da maido da ikon mulkin Hongkong a karkashin gwamnatin kasar Sin da kafuwar yankin musamman na Hongkong a tsanake | Kungiyar 'yan kwadago ta kasar Sin tana binciken matsalar yin amfani da 'yan kwadago ba bisa doka ba 2007-06-19 Kwanan nan, matsalar yin amfani da 'yan kwadago yara da wulakanta 'yan kwadago a cikin wasu haramtattun masana'antun yin bulo na lardin Shanxi tana jawo hankulan duk zaman al'ummar kasar Sin... |
Halartar taron tattaunawar 'G8+5' da shugaban Sin ya yi da kuma ziyarar da ya kai wa Sweden sun sami sakamako mai kyau 2007-06-11 Tun daga ran 6 zuwa ran 10 ga wata, shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya halarci taron tattaunawa a tsakanin shugabannin kasashe mambobin kungiyar G8 da kasashe 5 masu tasowa a kasar Jamus, bisa gayyatar da aka yi masa, ya kuma kai ziyarar aiki ga kasar Sweden. | An soma tuhuma kan laifufukan da tsohon shugaban kasar Liberiya Charles Taylor ya yi a birnin Hague na kasar Netherland 2007-06-05 A ranar 4 ga wannan wata, a birnin Hague na kasar Netherland, kotun musamman ta Majalisar Dinkin Duniya ta kasar Saliyo ta soma tuhuma kan tsohon shugaban kasar Liberia Charles Taylor bisa sanadiyar laifufukan da ya yi na tayar da yaki da yin adawa da 'yan Adam a cikin yakin basasa da aka yi a kasar Saliyo... |
Rangadin ban kwana na Blair a Afrika 2007-06-01 Firaministan kasar Burtaniya Tony Blair ya sauka a birnin Johnnesburg na Afrika ta Kudu jiya Alhamis. Wannan dai zango na karshe ne na rangadinsa a Nahiyar Afrika, kuma ziyara ce ta karshe da yake yi kafin ya yi murabus daga mukaminsa na firaministan kasar | Madam Wu Yi ta kira kasashen Sin da Amurka su warware kiki-kakar ciniki da ke tsakaninsu ta hanyar shawarwari 2007-05-23 A ran 22 ga wata a Washington babban birnin kasar Amurka, an bude shawarwarin na karo na biyu kan tattalin arziki a tsakanin kasashen Sin da Amurka bisa manyan tsare-tsare wanda zai shafi kwanaki biyu... |
Kasar Sin za ta kafa tsarin dashen gabobin jikin mutum nan da shekaru uku zuwa biyar masu zuwa 2007-05-14 An labarta, cewa kwanakin baya ba da jimawa ba, mataimakin ministan kiwon lafiya na kasar Sin Mr. Huang Jiefu ya karbi ziyarar da kafofin watsa labaru suka yi masa, inda ya furta, cewa takardar " Ka'idoji kan harkokin dashen gabobin... | Sin ta yanke hukunci kan masu daukar alhakin aukuwar manyan hadarurruka a wuraren aiki 2007-05-10 A yau Alhamis, gwamnatin kasar Sin ta bayar da labari dangane da yadda aka yanke hukunci kan manyan hadarurruka biyar, inda aka yanke hukunci a kan masu daukar alhakin aukuwar hadarurrukan da yawansu... |
Kasar Sin tana kokartawa wajen inganta hadin kanta da kasashen duniya a fannin yawan mutane 2007-04-30 A gun wani taro da aka shirya a kwanakin baya, Malam Zhang Weiqing, babban direktan hukumar kula da yawan mutane da kayyade haihuwa ta kasar Sin ya bayyana cewa, nan gaba, kasar Sin za ta ci gaba da taka rawa bisa matsayinta na wata babbar kasa wadda ke sauke nauyi a kanta, za ta yi kokari... | An yi bikin kaddamar da wutar yula da kuma hanyar gudun yada kanin wani na mikar wutar yula ta wasannin Olympic na Beijing 2007-04-27 Jiya da dare, a ginin cibiyar sabon karni dake nan birnin Beijing, an yi gagarumin bikin kaddamar da wutar yula da kuma hanyar gudun yada kanin wani na bai wa juna wutar yula da za a bi domin taron wasannin Olympic na Beijing a shekarar 2008, wanda yake janyo hankulan mutanen duk duniya. |