Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-09-26 10:14:51    
Kasar Sin ta yi lale marhabin da karbar wutar yula mai tsarki ta taron wasannin Olympic na musamman

cri

Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, za a gudanar da taron wasannin Olympic na duniya na lokacin zafi na shekarar 2007 daga ran 2 zuwaran 11 ga wata mai kamawa a birnin Shanghai na kasar Sin. Jiya Talata da dare, wutar yula mai tsarki ta taron wasannin Olympic ta isa kasar Sin bayan da aka kunna ta yau da watanni uku da suka shige a birnin Athens na kasar Girka kuma aka mika ta cikin nahiyoyi biyar na duniya.

A daren wannan rana, an bude fitilu masu launi iri daban-daban a Babbar Ganuwa ta Juyongguan dake arewacin karkarar birnin Beijing, inda gaggan baki daga kasashe da jihohi ciki har da kasar Sin sama da 140 suka taru gu daya cikin halin annashuwa domin yin lale marhabin da karbar wutar yula mai tsarki ta taron waannin Olympic na musamman.


1 2 3