Sin ciki da waje (chinaabc)
Rediyon kasar Sin
Sashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
--
Al'adun Sinawa
--
Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
--
Tattalin arziki
--
Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
--
Yawo a kasar Sin
--
Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
--
Fagen bincike
--
Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
--
Labaran wasannin
--
Me ka sani
Nasarar da kasar Sin ta samu wajen tafiya a sararin samaniya ta zama nasara ce ga duk 'yan adam
Kumbon kirar "Shenzhou-7" zai koma doron kasa a ran 28 ga wata da yamma da karfe 5 da minti 40
Dan sama-jannati na kasar Sin ya gudanar da ayyuka a waje da kumbo cikin nasara
Gamayyar kasa da kasa ta nuna yabo sosai kan nasarar da Sin ta samu wajen harbar kumbo kirar "Shenzhou-7" mai dauke da mutane
(Sabunta) Kumbo kirar "Shenzhou-7 " yana aikin yadda ya kamata
Kumbo kirar "Shenzhou-7" yana aiki yadda ya kamata
Kasar Sin za ta ba da gudummowa wajen yin amfani da sararin samaniya cikin lumana
Kafofin watsa labaru na kasashen waje sun nuna babban yabo ga nasarar harba kumbo kirar "Shenzhou-7" mai dauke da mutane
Shugaban kasar Sin ya sa kaimi ga masu aikin sararin samaniya da su kara ba da taimako ga cigaban harkokin sararin samaniya na kasar Sin
An harhada da kuma gwada tufafin da 'yan sama-jannati suka sa a waje da kumbo lami lafiya
Kafofin watsa labaru na Hongkong da Macao sun dora muhimmanci kan harba kumbo kirar "Shenzhou-7" mai dauke da mutane
Mutanen Sin da ke a kasashen waje sun taya murnar samun nasarar harbar kumbo kirar "Shenzhou-7" mai dauke da mutane
(Sabunta)Kafofin watsa labaru na kasashen waje sun dora muhimmanci kan sabon cigaban zirga-zirgar sararin samaniya da kasar Sin ta samu
Kafofin watsa labaru na kasashen waje sun dora muhimmanci kan sabon cigaban zirga-zirgar sararin samaniya da kasar Sin ta samu
An harba kumbo mai dauke da mutane mai lamba Shenzhou 7
Ayyukan harba kumbo kirar "Shenzhou-7" wani muhimmin mataki ne ga kasar Sin wajen binciken yin amfani da sararin samaniya cikin lumana
Mr. Hu Jintao ya yi ban kwana da yin fatan alheri ga 'yan sama jannati da ke cikin kumbo mai lambar Shenzhou 7
'Yan sama-jannati na kasa da kasa sun yi fatan alheri ga kasar Sin yayin da za ta harbar kumbo kirar "Shenzhou-7" cikin nasara
Akwai saura sa'o'i 8 kafin harba kumbo mai dauke da 'yan sama-jannati kirar "Shenzhou-7"
(Sabunta) An shirya sosai wajen harba kumbo mai dauke da 'yan sama-jannati kirar Shenzhou-7, in ji cibiyar harba tauraron dan Adam ta Jiuquan
An shirya sosai wajen harba kumbo mai dauke da 'yan sama-jannati kirar Shenzhou-7, in ji cibiyar harba tauraron dan Adam ta Jiuquan
Kasar Sin za ta harba kumbo mai lambar bakwai samfurin 'shenzhou' da ke dauke da 'yan sama jannati a ran 25 ga wata da dare
An kammala bincike hadin gwiwa ga roka da kumbo mai lambar bakwai samfurin 'shenzhou' a karo na karshe
An yi atisaye cikin hadin gwiwa tsakanin ayyukan tafiya da harkokin kumbo mai lambar bakwai samfurin 'shenzhou' lami lafiya
Kumbo mai daukar mutane kirar Shenzhou-7 da roka kirar Changzheng-2F sun isa wurin harba
Za a yi jigilar kumbo kirar Shenzhou-7 zuwa wurin harba