Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-23 14:51:26    
An yi atisaye cikin hadin gwiwa tsakanin ayyukan tafiya da harkokin kumbo mai lambar bakwai samfurin 'shenzhou' lami lafiya

cri

A ran 22 ga wata da dare, an yi atisaye cikin hadin gwiwa tsakanin ayyukan tafiya da harkokin kumbo mai lambar bakwai samfurin 'shenzhou'. Kuma sakamakon atisaye ya nuna cewa, an ba da jagoranci ba tare da matsala ba, kuma na'urori da fasahohi suna kasancewa da kyau.

Cibiyar kula da zirga-zirgar kumbo ta gudanar da atisayen, wannan atisayen ya shafi fanonin da yawa, ban da harba kumbon. An yi atisaye cikin hadin gwiwa tsakanin roka da kumbo da filin harba kumbo da sadawar da filin saukar kumbo da sauran tsarin duk yawansu ya kai 7.(Abubakar)