Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-27 22:00:50    
Kumbon kirar "Shenzhou-7" zai koma doron kasa a ran 28 ga wata da yamma da karfe 5 da minti 40

cri
Yau 27 ga wata, babban injiniya a cibiyar horar da 'yan sama-jannati ta kasar Sin, Mr.Deng Yibing ya bayyana cewa, idan kumbon kirar "Shenzhou-7" ya gudana yadda ya kamata, lallai, bisa shiri, kumbon zai dawo doron kasa a gobe 28 ga wata da yamma, da misalin karfe 5 da minti 40.(Lubabatu)