
A ran 25 ga wata da karfe 1 da minti 10 da yamma, zai rage saura sa'o'i 8 kafin harba kumbo mai dauke da 'yan sama-jannati kirar "Shenzhou-7", kuma an tanadi abubuwan shiri a cikin sa'o'i 8, kana an shiga lokacin da ake share fage kafin harba kumbon, kuma an yi bincike a kan hali a cikin sa'o'i 8.(Zainab)
|