Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-09-26 16:47:54    
An harhada da kuma gwada tufafin da 'yan sama-jannati suka sa a waje da kumbo lami lafiya

cri
A ran 26 ga wata, kumbo kirar "Shenzhou VII" ya cimma nasarar canja hanyarsa bisa shiri, ya shiga hanyar zagaya duniya da tsawonta ya kai kilomita 343 daga doron kasa. Yanzu, 'yan sama-jannati suna harhadawa da kuma gwada tufafin da za su sa a waje da kumbo lami lafiya.

Yau da safe, shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya gana da wakilan hukumomin da suka shiga shirin kumbo kirar "Shenzhou VII" mai dauke da mutane a cibiyar harba kumbo ta Jiuquan. (Zubairu)