Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-11 15:07:19    
Wasan kwallon kwando na maza tsakanin Sin da Amurka

cri

Wasan kwallon kwando na maza tsakanin Sin da Amurka A ran 11 ga watan Augusta da sassafe,an yi gasar wasan kwallon kwando na maza na tsakanin kasar Sin da Amurka a birnin Beijing dake yin wasannin Olympics yanzu. Daga bisani kungiyar kasar Sin ta yi hassara ta sami maki 70, kungiyar Amurka ta sami galaba kan kungiyar kasar Sin da maki 101. Bisa labarin da aka samu, an ce mutane fiye da biliyan daya a duniya sun kalli wannan gasar.

A yayin da aka gudanar da wannan gasa,'yan kallo dubu 14 sun cika babban dakin wasan kwallon kwando.wannan karo na farko ne da aka samu 'yan kallo kamar haka.Shugaban kasar Amurka George W.Bush da matarsa da kuma tsohon shugaban kasar Amurka George Herber Walker Bush da matarsa suna wurin wasa ministan harkokin waje na kasar Sin Yang Jiechi ya raka su.


1 2 3