Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

Hu Jintao ya yi gaisuwa ga wakilan 'yan firamare da sakandare da za su je kasar Rasha don samun jiyya
More>>
Yin hasashen faruwar girgizar kasa wata matsala ce ta kimiyya da ke gaban duniya
A ran 12 ga wata, an samu girgizar kasa mai karfin digiri 8.0 na ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin, haka kuma birane da larduna fiye da 10 na kasar Sin da kuma kasashen Vietnam da Thailand sun samu girgizar kasa bisa matsayi daban daban...
More>>
• 'Yan wasa na kasar Afirka ta kudu sun nuna gwanintarsu a gun gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing
Saurari
More>>

• Mutane 69196 ne suka rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa ta Wenchuan

• Gwamnatin kasar Sin ta bayar da manufofin goyon baya ga ayyukan sake raya yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa

• Kasar Sin ta samu taimakon kudi da na kayayyakin da ke da darajar kudin Sin fiye da yuan biliyan 46.5 daga gida da waje

• An yi kusan kawo karshen aikin ba da agaji bisa babban mataki wajen likitanci ga wurare masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan
More>>
• Ana farfado da kasuwar yawon shakatawa a lardin Sichuan • Sin ta bullo da shirin sake farfadowa daga manyan fannoni bayan mummunan bala'in girgizar kasa da ya fadawa Wenchuan
• Yawan kudin da kasar Sin ta bayar kan ayyukan yaki da bala'in girgizar kasa da na ceto ya wuce kudin Sin RMB biliyan 76.8 • Sin za ta dauki jerin matakai don daidaita matsalar samun aiki yi dake gaban yankuna da girgizar kasa ta rutsa da su a yankin Wenchuan
• An yi amfani da kudaden da kayayyakin agaji da aka bayar don taimakon jama'ar gundumar Wenchuan da girgizar kasa ta ratsa da su yadda ya kamata • Mutanen da yawansu ya kai 69226 sun rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa da ta auku a lardin Sichuan
• An bude makarantun firamare da na midil a Panzhihua a ran 8 ga wata • Kasar Sin za ta kammala muhimman ayyukan farfado da yankunan da bala'in girgizar kasa ya shafa a lardin Si Chuan cikin shekaru 3 masu zuwa
• Sin ta amince da babban shirin sake raya yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa da ya faru a gumdumar Wenchuan ta lardin Sichuan • Za a maido da aikin koyarwa a fannoni daban daban a makarantun da ke yankunan girgizar kasa na Sichuan
• Za a mai da kiyaye zaman rayuwar jama'a ya zama tushen farfado da sake gina yankin da ta yi fama da girgizar kasa na gundumar Wen Chuan • Ana bukatar kimanin kudin Sin Yuan biliyan dubu goma wajen sake gina gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan bayan bala'in girgizar kasa
• Majalisar gudanarwa ta Sin ta tabbatar da sana'ar yawon shakatawa a matsayin babbar sana'a dake jagorantar ayyukan sake gina lardin Sichuan bayan bala'in girgizar kasa • Dukkan masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan, wadanda yawansu ya wuce miliyan 10 sun samo gidajen kwana na wucin gadi
• Zaman rayuwar mutane masu fama da bala'in girgizar kasa fiye da miliyan 15 ya samu tabbatatuwa • Aikin yaki da bala'in girgizar kasa da ceto a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin
• Za a ware kudin Sin Yuan biliyan 12 domin farfado da tsarin kiwon lafiya wanda ya lalace sabo da bala'in girgizar kasa • Halin da ake ciki wajen gudanar da ayyukan yaki da bala'in girgizar kasa da aikin ceto a lardin Sichuan
• Kasar Sin za ta kawo karshen gina dakin ajiye kayayyakin girgizar kasa ta na '5.12' a cikin shekaru 2 ko uku masu zuwa • Kasuwannin yawon shakatawa na lardin Sichuan sun fara farfadowa
• Ba a sami yaduwar cututtuka masu tsanani ba a yankunan da girgizar kasa ta shafa • Kashin farko na yaran makaranta daga wuraren da bala'in girgizar kasa ya rutsa da su sun sauka a Rasha
• Yara 919 na kashin farko daga wuraren da bala'in girgizar kasa ya rutsa da su a kasar Sin sun tashi zuwa Rasha domin samun hutu da jinya • Yanayin yaki da bala'in girgizar kasa da yin ceto a lardin Sichuan
• Cibiyar kula da girgizar kasa ta kasar Sin za ta yi bincike kan girgizar kasa ta Wenchuan • Yara fiye da 900 na yankunan dake fama da bala'in girgizar kasa na kasar Sin za su je kasar Rasha don samun warkewa
• Kasar Sin tana gudanar da ayyukan kafa shirin sake raya wuraren da ke fama da bala'i • An samu farfado da muhimman ababen biyan bukatun jama'ar yankunan da bala'in girgizar kasa ya ritsa da su a lardin Sichuan
• Majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta ce, ya kamata a kafa makarantu da asibitoci mafi inganci a yankunan girgizar kasa • Mutane 69196 ne suka rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa ta Wenchuan
More>>