Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-08 21:20:52    
Kasar Sin tana gudanar da ayyukan kafa shirin sake raya wuraren da ke fama da bala'i

cri

Ran 8 ga wata a nan birnin Beijing, Mr. Mu Hong mataimakin direkatan kwamitin yin gyare-gyare da raya kasar Sin ya ce, hukumomin da abin ya shafa suna kokarin gudanar da ayyukan kafa shirin sake raya wuraren da ke fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan.

 

Mr. Mu Hong ya ce, za a mai da mutune a matsayi mafi muhimmanci yayin da ake sake raya wuraren da ke fama da bala'in, kuma za a mai da babbar moriyar jama'a a matsayi mafi muhimmanci. A sa'i daya kuma za a yi amfani da ingantaccen ilmin sake raya wuwaren da suka gamu da bala'i na gida da na waje daga manyan fannoni.