v Yin hasashen faruwar girgizar kasa wata matsala ce ta kimiyya da ke gaban duniya A ran 12 ga wata, an samu girgizar kasa mai karfin digiri 8.0 na ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin, haka kuma birane da larduna fiye da 10 na kasar Sin da kuma kasashen Vietnam da Thailand sun samu girgizar kasa bisa matsayi daban daban...
|
v Kasar Sin tana maraba da a'ummomin duniya da su shiga aikin sake raya yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa Saurari
|
v Cikin yakini ne, kasar Sin tana gudanar da ayyukan yaki da ambaliya a yankunan girgizar kasa na lardin Sichuan A ran 2 ga wata a birnin Beijing, wani jami'in ma'aikatar tsare ruwa ta kasar Sin ya bayyana cewa, a halin yanzu dai, kasar Sin tana kokari da take iya yi wajen yin gyare gyaren ayyukan tsare ruwa da suka lalace sakamakon girgizar kasa, da kawar da hadarin tafkin da ya samo asali daga girgizar...
|
v Kasar Sin za ta yi amfani da fasahar da kasar Japan ta samu wajen farfado da wuraren da ke fama da bala'in girgizar kasa Ana nan ana yin taron hadin gwiwa tsakanin Sin da Japan yau a nan birnin Beijing don tattauna batun farfado da wuraren da mummunan bala'in girgizar kasa ya ritsa da su a lardin Sichuan na kasar Sin. A gun taron mahukuntan kasar Sin da na Japan sun bayyana cewa. Cikin yunkurin farfado da wuraren da ke fama...
|
v Kasar Sin ta daidaita yawan kasafin kudi domin sake raya yankuna masu fama da bala'in girgizar kudi na Sichuan A ran 26 ga wata, a gun taron zaunannen kwamitin majalisar dokokin kasar Sin, wato majalisar koli ta ikon mulkin kasar Sin, an zartas da shirin daidaita kasafin kudi da majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta gabatar
|
v An bude taron abokantaka na majalisun Asiya da na Turai a karo na biyar a birnin Beijing Yau Alhamis da safe, a nan birnin Beijing, an bude taron abokantaka na majalisun Asiya da na Turai a karo na biyar. Mr Wu Bangguo, shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ya halarci bikin bude taro, kuma ya bayar da jawabi a kan babban jigon taron. A cikin jawabinsa...
|
v Jama'ar lardin Sichuan na kasar Sin na rubanya kokari wajen yin aikin samar da kayayyaki don ceton kansu Yayin da ake zurfafa ayyukan yaki da bala'in girgizar kasa da ceton jama'a, jama'ar wuraren lardin Sichuan da bala'in ya shafa suna nan suna rubanya kokari wajen yin aikin samar da kayayyaki da ceton jama'a, ta yadda za su sake gina wurarensu. A fannin aikin masana'antu, sun riga sun tsara jadawalin farfado da aikin samar da kayayyaki...
|
v Samarin kasar Sin suna kara kwarewa wajen yaki da kalubale Bayan da mummunan bala'in girgizar kasa ya auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin a watan jiya, samari na kasar Sin sun nuna himma wajen shiga aikin yaki da bala'in don ceton jama'a, sun nuna jaruntaka. Haka kuma yayin da wasu kafofin watsa labaru na kasashen yamma suke yada labarain karya a kan...
|
v Tabbas ne za a rubuta al'amuran da suka faru a kasar Sin a cikin wata daya da ya gabata a cikin takardun tarihi a nan gaba Yau ran 12 ga watan Yuni na shekara ta 2008. Kafin wata daya da ya gabata, an samu bala'in girgizar kasa mai karfin digiri 8.0 na ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan da ya kawo babbar hasara ga rayukan jama'a da dukiyoyinsu. Ya zuwa karfe 12 na ran 12 ga watan Yuni da tsakiyar rana, yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon wannan bala'in ya riga ya kai dubu 69 da 159 tare da mutane fiye da dubu 370 da suka jikkata da mutane fiye da dubu 17 da suka bace.
|
v An yi kusan kawo karshen aikin ba da agaji bisa babban mataki wajen likitanci ga wurare masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan A ranar 10 ga wannan wata a birnin Beijing, wani jami'in ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Sin ya bayyana cewa, yanzu, an yi kusan kawo karshen aikin ba da agaji bisa babban mataki wajen aikin likitanci ga wurare masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan na kasar Sin, yawancin mutanen da suka ji raunuka ana warkar da su yadda ya kamata.
|
v Sin za ta tabbatar da yin amfani da gudummawar da aka bayar a wajen jama'ar da girgizar kasa ta galabaitar da su A gun taron manema labarai da ofishin watsa labarai na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya kira a jiya 4 ga wata, an bayyana yadda kasar Sin ke karbar gudummawar da kasashen duniya suka ba ta bayan da babbar girgizar kasa ta afkawa lardin Sichuan. A gun taron, jami'an kasar Sin sun bayyana cewa...
|
v Ana tsugunar da mutanen da suka ji rauni sakamakon girgizar kasa da aka kai su a wurare daban daban yadda ya kamata Babbar girgizar kasa da aka samu a lardin Sichuan na kasar Sin ta yi sanadiyyar jikata mutane fiye da dubu 300, wadanda suka kawo matsi mai nauyi ga asibitoci na lardin Sichuan. Domin warkar da mutanen da suka ji rauni yadda ya kamata, gwamnatin kasar Sin ta yanke shawarar kai wa mutanen da suka...
|
v Sin na iyakacin kokarin samar da gidajen wucin gadi ga jama'ar da girgizar kasa ta galabaitar da su Babbar girgizar kasa da ta afkawa lardin Sichuan na kasar Sin ba ma kawai ta yi sanadiyyar mutuwar dimbin jama'a tare kuma da jikkata wasu masu yawan gaske ba, har ma ta lalata gidajen jama'a masu yawa. Ko da yake gwamnatin kasar Sin ta samar da tantuna da gidajen wucin gadi ga jama'ar da girgizar kasar ta shafa...
|
v Hukumomin gwamnatin kasar Sin da kungiyoyin jama'a suna gudanar da ayyuka ba tare da rufa-rufa ba wajen karbar kudin karo-karo da kayayyaki daga bangarori daban-daban Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, bayan aukuwar mummunan bala'in girgizar kasa a ran 12 ga watan jiya a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin, bangarori daban-daban na ciki da kuma wajen kasar suna alla-allar bada kudin karo-karo da kayayyaki ga wuraren da bala'in ya shafa. Ya zuwa jiya Lahadi da misalin karfe 12, duk kasar ta samu kudin karo-karo da kayayyaki, wadanda darajarsu ta...
|
v Har ila yau ana cikin hali mai tsanani a lardin Sichun wajen yaki da bala'in girgizar kasa da ceton mutane A ran 23 ga wata, Mr. Li Chengyun, mataimakin shugaban lardin Sichuan na kasar Sin ya yi bayani a nan birnin Beijing kan sabon ci gaba da aka samu wajen halin da ake ciki sakamakon...
|