Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-16 14:59:53    
Cibiyar kula da girgizar kasa ta kasar Sin za ta yi bincike kan girgizar kasa ta Wenchuan

cri
Ran 15 ga wata, cibiyar kula da girgizar kasa ta kasar Sin ta tsai da kudurin cewa, tun daga tsakiyar kwanaki 10 na watan Yuli zuwa karshen watan Oktoba, za ta yi bincike kan girgizar kasa mai karfin awu 8.0 a ma'aunin motsin kasa na Richter da ta auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan ta hanyar kimiyya bisa tsari.

An sami labari cewa, binciken kimiyya da za a yi a wannan karo mataki na biyu ne na ayyukan binciken girgizar kasa ta Wenchuan ta hanyar kimiyya. Makasudinsa shi ne ci gaba da gano dalilin da ya haddasa girgizar kasa ta Wenchuan da hanyar aukuwarta da tabbatar da karfin munanan kananan girgizar kasa bayan girgizar kasa ta Wenchuan ta hanyar kimiyya da kuma boyayyen barazanar da munanan kananan girgizar kasa za su kawo a wuraren da ke kusa da Wenchuan, ta haka za a fito da muhimmiyar fasaha wajen zaben wuraren da za a sake gina wurare masu fama da girgizar kasa da kuma ma'aunin magance rushewar gine-gine.(Tasallah)