Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-12 21:40:09    
Ana bukatar kimanin kudin Sin Yuan biliyan dubu goma wajen sake gina gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan bayan bala'in girgizar kasa

cri

Bisa labarin da kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya bayar an ce, ana bukatar kimanin kudin Sin Yuan biliyan dubu goma wajen sake gina gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan bayan bala'in girgizar kasa.

" Babban shirin farfado da yankin Wenchuan bayan bala'in girgizar kasa" ya tanadi cewa, lardin Sichuan, da lardin Gansu da kuma lardin Shanxi su ne suka fi fama da bala'in girgizar kasa, wanda ya kuma rutsa da mutane kimanin miliyan 19 da dubu 867.

An labarta cewa, tun daga ranar yau zuwa ranar 24 ga wata, an soma jin ra'ayoyin jama'a kan wannan babban shiri. ( Sani Wang )