in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An rufe dandali na jama'a tsakanin Sin da Afrika a Khartoum
2014-05-13 20:33:41 cri
An rufe dandali na jama'a tsakanin Sin da Afrika a Khartoum babban birnin kasar Sudan a ranar talatan nan 13 ga wata. Dandalin mai taken "Musayar fasahohi da kara hadin gwiwa tare kuma da dauki matakan da suka dace, domin kawar da talauci a tsakiyar Sin da Afrika." Ya bada dammar tattaunawa sosai tare da cimma matsaya daya.

Wannan dandali ya zartas da rahoton shirin hadin gwiwa tsakanin jama'ar Sin da Afrika sannan kuma Kungiyoyin al'umma masu zaman kansu da suka halarci taron sun cimma matsaya daya kan kara tumtubar tuntubar juna da hadin kai tsakanin bangarorin biyu a fannoni daban-daban da suka hada da tattalin arziki, ba da horo, ayyukan kyautata zaman rayuwar jama'a da ayyukan ba da hidimma da dai sauransu. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v An kaddamar da dandali mai zaman kansan al'umma karo na uku tsakanin Sin da Afrika a kasar Sudan 2014-05-12 20:45:29
v Sin ta taya Afrika ta Kudu murnar kammala zaben majalisar dokoki cikin nasara 2014-05-12 20:40:14
v An yi ganawa tsakanin manyan shugabannin Sin da Kenya 2014-05-11 16:29:38
v An yi kira da a kawar da nuna bambanci a nahiya Afrika 2014-05-09 16:31:36
v Wani jami'in MDD ya bukaci gamayyar kasa da kasa da ta kara rubanya kokarinta a Afrika ta Tsakiya 2014-05-02 15:59:40
v An yi kiran kasashen yammacin Afrika da su gaggauta kudurin kasuwancin makamai 2014-04-05 16:03:53
v An bude taron kasashen Turai da Afrika karo na 4 a Brussels 2014-04-02 21:28:09
v Kasashen Afirka na maraba da Sinawa masu son zuba jari 2014-03-26 14:23:51
v Wata kotu a Afrika ta kudu ta amince da watsa shari'ar da za a yiwa Oscar Pistorius kai tsaye ta Talabijin 2014-02-26 16:54:44
v Afrika na bukatar dalar Amurka biliyan 45 domin warware matsalarta na rashin gine ginen samar da ruwan sha in ji EAA 2014-02-09 16:28:20
v Mamphela Ramphel ta bayyana niyyarta na shiga zaben shugaban kasa a matsayin 'yar takarar adawa a kasar Afrika ta Kudu 2014-02-03 16:29:11
v Kwamitin sulhu na M.D.D. ya tsawaita wa'adin ofishinsa wajen tabbatar da zaman lafiya a Afrika ta tsakiya 2014-01-29 15:20:17
v Wata jami'ar AU ta nuna yabo da kokarin Sin na taimakawa ayyukan noma a Afrika 2014-01-29 10:40:14
v AU ta yaba ma ayyukan Sin wajen samar da ababen more rayuwa don cigaban Afrika. 2014-01-29 10:20:28
v Bankin duniya ya yi kiran Afrika da ta rage talauci da kafa guraben ayyukan yi 2014-01-29 10:08:43
v Sin na fatan ba da gudunmawa wajen shimfida zaman lafiya da tabbatar da tsaro da bunkasuwa a Afrika ta tsakiya 2014-01-21 21:34:24
v Cibiyar taro ta AU wata shaida ce ga dangantakar dake tsakanin Sin da Afrika. 2014-01-07 21:36:27
v Mataimakin shugaban kasar Afrika ta kudu zai kawo ziyara nan kasar Sin 2013-10-21 20:29:10
v An fitar da bayani game da hadin gwiwar tattalin arziki da cinikayya tsakanin Sin da Afrika a shekarar 2013 2013-08-29 10:59:53
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China