Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru

Taron ministoci a Sharm El Sheik

Cika shekaru 60 na sabuwar kasar Sin

Hira da Aminu Bashir Wali

Ziyarar Gargajiga a kasar Sin

Shanghai 2010

Cigaban zaman rayuwar jama'a a shekaru 30
More>>

• Hu Jintao ya isa birnin Kuala Lumpur
kari>>
Yanzu muna sabunta shafin Internet
Muna sanar da masu sauraronmu cewa, a yanzu muna sabunta shafin Internet na Hausa.
kari>>
Ran 11 ga wata za mu sabunta shafin Internet
Muna sanar da masu sauraronmu cewa, Ran 11 ga wata da karfe 2 da yamma, za mu sabunta shafin Internet na Hausa.
Google
Web hausa.cri.cn
Labarun gida (kasar Sin) Labarun duniya
• Kasar Sin ta samu babbar moriya wajen aikin tsare ruwa na Sanxia bisa kogin Yangtse a shekarar 2009
• Kasar Sin ta kyautata manufofin sayayya
• Yawan masu aikin sa kai da suka yi rajista ya wuce miliyan 30 a kasar Sin
• Kungiyar addinin musulunci ta kasar Sin ta shirya liyafa domin murnar babbar sallah
• Kasar Sin za ta yi namijin kokarin rage fitar da abubuwan da ke dumama yanayin duniya
• Musulmai na kasar Sin suna murnar babbar sallah
• Shugaban kasar Sin Hu Jintao ya tashi daga Singapore domin komowa gida
• Kasar Sin za ta hada kan sauran kasashen duniya domin yin kokarin neman ci gaban tattalin arziki tare
• Rancen kudin da kasar Sin ta samar zai taimakawa kasashen Afirka na dogon lokaci
• Masu rike da lambobin yabo na Nobel sun hallara a birnin Beijing domin tattauna kan makomar samun bunkasuwar tattalin arzikin duniya
kari>>
• Bolton: Amurka za ta gabatar wa Koriya ta Arewa tsarin kawar da makaman kare dangi
• Harin bam ya hallaka mutane 15 tare da jikkata wasu da dama a gabashin Jalalabad
• Shugaban Kenya ya gana da Wang Zhaoguo
• Kasar Koriya ta arewa ta bukaci Koriyar ta kudu da ta nemi gafara game da musanyar wuta da aka yi a yammacin tekun kasar
• An tattauna kan batun kara hadin gwiwa a taron koli na kungiyar OIC
• Shigar Amurka a cikin bikin baje-kolin duniya na birnin Shanghai ta bayyana bunkasuwar dangantaka tsakanin Sin da Amurka yadda ya kamata
• Shugabannin Amurka da Isra'illa sun yi wani taron sirri
• Ofisoshin jakadancin Sin a kasashen Uganda da Kongo(kinshasa) sun shirya bukukuwan nune-nunen hotuna kan nasarorin da aka samu a gun taron tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika
• Shugabannin kasashen Afrika sun darajanta hadin gwiwar da Sin da kasashen Afrika suke yi
kari>>
  Duniya ina labari
• An yi makon al'adun kasar Sin a unguwoyin kasar Masar
• An rufe taron shekara shekara na Daovs
• Za a kira taron sake farfado da kasar Haiti bayan girgizar kasa
kari>>
  Mu zagaya duniya

• Dan takarar shugaban kasar Afghanistan Abdullah Abdullah ya janye jiki daga zagaye na biyu na babban zabe
A ran 1 ga wata, Abdullah Abdullah, dan takarar shugaban kasar Afghanistan kuma tsohon ministan harkokin waje na kasar ya sanar da cewa, ya nuna fargabar cewa ba za a kwatanta adalci a cikin babban zaben ba, don haka ya tsai da kudurin janye jiki daga zagaye na biyu na zaben bayan da ya saurari ra'ayin jama'a.
kari>>
  
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
Musuluncin kasar Sin
Dan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin daga kabilar Sala mai bin addinin Musulunci
Yau wato ran 5 ga wata, an bude taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC a nan birnin Beijing, wadda kuma ta kasance kamar hukumar koli ta mulkin kasar Sin, inda a kan tattauna kan burin da kasar Sin take son cimmawa a cikin sabuwar shekara da kudurorin raya kasar.
More>>
Kananan kabilun kasar Sin
Hadin-gwiwar al'ummomin kasar Sin a jami'ar koyon ilimin likitanci ta Xinjiang
Jihar Xinjiang ta Uyghur mai cin gashin kanta ta kasar Sin, jiha ce ta hadin-gwiwar kabilu daban-daban, ciki kuwa har da Uyghur, da Kazakh, da Hui, da Mongoliya, da Xibo da dai sauran kabilu 13, wadanda suka shafe shekara da shekaru suna zama a can. A cikin tsawon lokaci, 'yan kananan kabilu daban-daban da na kabilar Han suna zama cikin lumana da kwanciyar hankali.
More>>
Zaman rayuwar Sinawa
Bayani kan kaddarar dake tsakanin 'dan kasuwa Zhang Mingfu da kauyukan Sin
Kafin ranar bikin 'yan kwadago ta duniya a kowace shekara, gwamnatin Sin ta kan yaba wa 'yan kasuwa da ma'aikata da suka yi aiki da kyau. A cikin wadanda suka samu yabo a bana, da akwai wani dan kasuwa mai suna Zhang Mingfu da ya zo daga birnin Zunyi na lardin Guizhou dake kudu maso yammacin kasar Sin
More>>
Shirye-shiryen musamman

[ Sin da Afrika ]
--Labarun Sin
--Afrika a Yau
  Amsoshin wasikunku
-- Tambayoyi da Amsoshi
  Ra’ayoyinku kan shirye-shiryenmu
• Chinaese central government• Peopledaily• Chinadaily• China View