in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta taya Afrika ta Kudu murnar kammala zaben majalisar dokoki cikin nasara
2014-05-12 20:40:14 cri
Sakamakon zaben majalisar dokoki da hukumar zaben kasar Afrika ta kudu Kudu ta gabatar da a ranar asabar 10 ga wata ya nuna cewa, jam'iyyar al'ummar 'yan Afrika ta kasar ANC dake jan ragamar mulkin ya ta samu nasara cikin zaben majalisar dokoki karo na biyar bisa kuri'u kashi 62.15 a cikin dari.

Dangane da hakan Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Madam Hua Chunying ta bayyana cewa, kasar Sin na mai da hankali sosai kan wannan zabe sannan kuma ganin yadda aka gudanar da shi cikin kwanciyar hankali da lumana yasa bangarorin daban-daban na kasar Sin suka gamsu da sakamakon zaben,.

Madanm Hua wadda ta bayyana hakan ne a safiyar yau litinin 12 ga wata a nan birnin Beijing ta ce Sin tayi farin ciki sosai, tare da taya kasar Afrika ta kudu Kudu murna kan wannan batu sannan kuma tana fatan kara hadin gwiwa da ita ta yadda za a mai da dangantakar dake tsakaninsu ta zama wani muhimmin ginshigi ginshiki da zarafi wajen ga kokarin zurfafa aminci amincewar juna a siyasance, da habaka hadin gwiwa mai yakini, sannan wanda zaidagantaka ya kara bunkasa a tsakanin kasashen biyu.

Ban da haka kuma, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika da wasikar mika fatan alheri ga dandalin, inda ya nuna cewa, a matsayin wani dandali mai muhimmanci wajen yin mu'ammala tsakanin jama'ar bangarorin biyu, wannan dandali ya taka rawa wajen kara sada zumunci tsakanin al'umomin biyu da sa kaimi ga yin hadin kai da ciyar da tattalin arzikin duniya gaba.(Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China