in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron kasashen Turai da Afrika karo na 4 a Brussels
2014-04-02 21:28:09 cri
An bude taron nahiyar kasashen Turai da na Afrika karo na 4 ranar laraban a Brussels babban birnin kasar Belgium .

Taron mai taken zuba jari a al'umma,cigaba da zaman lafiya, na da zummar inganta hadin gwiwwa a kusa da nesa tsakanin nahiyoyin biyu. (Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China