Fadin kasa, Albarka da Yawan mutane
Babban birnin kasar Sin
Babban birnin kasar Sin: babban birnin jamhuriyar jama`ar kasar Sin shi ne birnin Beijing.
A ran 29 ga watan Satumba na shekarar 1949,a gun cikakken taro na farko na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin,an zartas da wani kuduri cewa kafin da tanadi taken jamhuriyar jama`ar kasar Sin na gaske,sai a mayar da wakar `jarumai sun yi maci` a matsayin taken kasar Sin.A ran 14 ga watan Maris na shekarar 2004,a gun taro na biyu na zama na 10 na majalisar wakilai ta duk kasar Sin,an zartas da shirin karshe na tsarin mulkin kasar Sin,inda aka tanada cewa taken jamhuriyar jama`ar kasar Sin shi ne `jarumai sun yi maci`.
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China |