>

Fadin kasa, Albarka da Yawan mutane


Tutar kasar Sin
Tutar jamhuriyar jama`ar kasar Sin: tutar jamhuriyar jama`ar kasar Sin ita ce tuta mai taurari biyar mai launin ja,siffarta kuma na da kusuwa 4.Launin tutar kasa shi ne launin ja,ma`anarsa ita ce juyin-juya-hali,launin taurari biyar shi ne rawaye,taurari biyar sun hada da babban tauraro daya da kananan taurari hudu,babban tauraro shi ne jam`iyyar kwaminis ta kasar Sin,kananan taunari hudu su ne jama`ar kasar Sin,ma`anarsu ita ce jama`ar kasar Sin su gama kai a karkashin shugabancin jam`iyyar kwaminis ta kasar Sin.
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China