>

Fadin kasa, Albarka da Yawan mutane

Tambarin kasar Sin
Tambarin jamhuriyar jama`ar kasar Sin: abubuwan dake cikin tambarin jamhuriyar jama`ar kasar Sin sun hada da tutar kasar Sin da filin Tian`anmen da alamar wani kewayayyen karfe mai hakora da kan shinkafa,ma`anarsu ita ce kafuwar sabuwar kasar Sin.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China