Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

Sabunta: An rufe taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin
More>>
Kasar Sin na cike da imani kan fuskantar matsalar kudi ta duniya
A ranar 13 ga wata, an rufe taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, wato hukumar koli ta kasar a nan birnin Beijing, inda aka zartas da rahoton ayyukan gwamnati da firayin minista Wen Jiabao ya yi, kuma an amince da kudurai da dama a jere da gwamnatin kasar ta yi don magance matsalar kudi da duniya ke fuskanta
More>>
• Kasar Sin na cike da imani kan fuskantar matsalar kudi ta duniya
Saurari
More>>

• Wen Jiabao ya nuna cewar kasar Sin ta share fagen warware matsalar kudi ta duniya a cikin dogon lokaci

• Mutanen kasashen waje a Sin sun darajanta kyakkyawar mokomar tattalin arziki ta Sin

• Jama'ar Sin da gwamnatin Sin dukkansu na nuna karfin zuciya wajen tinkarar matsalar kudi tare

• Kasar Sin take da imani da karfi wajen tinkarar hada hadar kudi ta duniya, a cewar Wen Jiabao
More>>
• Sin na kokarin kare darajar kudinta bisa matsayin nuna daidaito da na gaskiya • Kada a manta da kasashe mafi talauci yayin da ake fama da matsalar kudi
• Wen Jiabao ya bukaci kasar Sin da ta tabbatar da ingancin kudin Sin • Samun karuwar GDP da kashi 8% ya bayyana imanin kasar Sin da fatanta
• Yin shawarwari tare da Dalai lama ya danganta da sahihancin zuciyarsa • Wen Jiabao ya nuna cewar kasar Sin ta share fagen warware matsalar kudi ta duniya a cikin dogon lokaci
• Sabunta: An rufe taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin • An rufe taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na shekarar bana
• An rufe taron majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin na shekarar bana  • Ya kamata rundunar sojin kasar Sin ta tsaya tsayin daka kan kiyaye mulkin kan kasar da cikakken yankinta
• Masana'antu masu zaman kansu na Sin sun ba da gudummawa sosai wajen bunkasa harkokin jin dadin jama'a na Afrika • Tsarin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin babban tsari ne na siyasa kuma tamkar muhimmin jigo ne na demokuradiyya
• Mutanen kasashen waje a Sin sun darajanta kyakkyawar mokomar tattalin arziki ta Sin • Manufar gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje babban makami ne ga Sin wajen tinkarar matsalar kudi ta duniya
• Aikin samar da damar samun aiki na kasar Sin ya samu kyautatuwa • Masana'antun kasar Sin suna samun kyawawan alamu
• Gwamnatin Sin tana bincike kan yadda kamfannonin Sin za su samu ci gaba a fannin sayen kamfanoni a kasashen ketare • Ministan kasuwanci na kasar Sin ya nuna cewar a cikin watannin masu zuwa za a ci gaba da samun cikas sosai a fannin cinikin kayan shigi da fici na kasar Sin
• Yawan CPI na kasar Sin ya ragu a karon farko cikin shekaru 6 da suka wuce • Kasar Sin ta nuna adawa ga ra'ayin ba da kariya ga cinikayya
• Kasar Sin ta samu karuwar yawan kasafin kudi na tsaron kasa kamar yadda ya kamata • Ya kamata a dora muhimmanci a kan samun ci gaba da kwanciyar hankali a Tibet, in ji shugaban kasar Sin
• Wen Jiabao ya jaddada cewa, ya kamata a samar da yanayin kasuwa na yin takara cikin adalci ga tattalin arziki mai zaman kai • Majalisar wakilan jama'a ta Sin za ta inganta aikin sa ido kan kudin biliyan 4000
• Wu Bangguo ya nuna cewar majaliasr wakilan jama'ar kasar Sin za ta kara kafa dokoki a fannin zamantakewa a bana • Yawan kamfanonin da suka kulla kwangiloli da ma'aikata ya kai 93%
• Kwamitin din-din-din na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin yana yin kokari wajen sa kaimi wajen kafa dokokin ta hanyar kimiyya da dimokuradiyya • Kwamitin din-din-din na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ya mai da hankali kan batun ingancin abinci
• Ana sa ran cewa, mutane miliyan 70 za su halarci taron baje-kolin kasa da kasa na birnin Shanghai a shekarar 2010 • Yawan kasashe da kungiyoyin da za su halarci babban bikin baje koli na duniya ya kai sabon matsayi a tarihi
More>>
• Tsohon dan majalisar NPC ta nuna yabo sosai da gwamnatin Sin ke sa muhimmanci sosai kan aikin jin dadin zaman rayuwar jama'a
Yau wato ran 13 ga wata da safe, an kammala taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC. Yayin da nake yin hira tare da tsoffin 'yan majalisar, sun nuna yabo sosai da gwamnatin Sin ke sa muhimmanci kan aikin jin dadin zaman rayuwar jama'a.
• Ya kamata a sa muhimmanci kan yanke hukunci cikin adalci
A ran 12 ga wata da safe, 'yan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai sun ci gaba da tattaunawa kan rahotannin aiki da kotun koli da kuma hukumar koli ta gabatar da kararraki na kasar Sin suka bayar
• Li Changchun ya bayyana cewa, ya kamata a sa kaimi ga aikin yada al'adu a kauyuka don amfana wa jama'a
Li Changchun ya fadi haka ne lokacin da ke halartar taron tattaunawar rahoton aiki na gwamnati da wakilan jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai suka yi a ran nan da safe. Kuma ya kara da cewa, "Ya kamata mu raya ayyuka biyar a fannin al'adu don amfana wa 'yan kauyuka.
• ya kamata a habaka bukatun kasuwannin gida domin tinkarar matsalar kudi
Firayim minista Wen Jiabao ya bayar a ran nan da safe, inda dimbin 'yan majalisar suke ganin cewa, ko da yake matsalar kudi ta duniya ta kawo illa ga tattalin arzikin jihar Xinjiang, amma a waje daya kuma ta samar da wata dama wajen ci gaba da samun bunkasuwa, wato hakaba bukatun gida.
• Horar da ma'aikatan kotu da hukumar gabatar da kararraki na da muhimmanci sosai
A ran 11 ga wata, 'yan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na jihar Ningxia ta kabilar Hui mai cin gashin kai ta kasar Sin sun tattauna kan rahotannin aiki na kotun koli ta kasar Sin da kuma hukumar koli ta gabatar da kararraki ta kasar a jiya da yamma
• Rahoton aiki na majalisar NPC ya shaida amfanin majalisar sosai
Li Zhimin, mataimakin shugaban kungiyar 'yan kwadago ta jihar Xinjiang ta bayyana cewa, a shekarar da ta gabata, an gabatar da shirye-shiryen tattaunawa fiye da 400 da kuma shawarwari fiye da 6000, kuma an mayar da martani a kansu cikin lokaci domin bukatar hukumomin da abin ya shafa da su daidaita su yadda ya kamata
• Zhou Yongkang ya bayyana cewa, ya kamata a mai da hankali kan zaman rayuwar jama'a domin tabbatar da samun kwanciyar hankali a kasar Sin
A ran 6 ga wata, Zhou Yongkang, zaunannen dan hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya na JKS ya bayyana cewa, ya kamata a mai da hankali kan zaman rayuwar jama'a domin tabbatar da samun kwanciyar hankali a kasar Sin.
• Ya kamata a ci gaba da mai da hankali kan batun jin dadin zaman rayuwar jama'a a sabuwar shekara
A ran 9 ga wata da yamma, 'yan majalisar wakilan jama'ar kasar Sin na jihar Xinjiang mai cin gashin kai sun tattauna kan rahoton aiki na majalisar wakilan jama'ar Sin da shugaban majalisar Wu Bangguo ya yi a ran nan da safe, inda suka amince da rahoton sosai, kuma sun nuna yabo sosai da majalisar wakilan jama'ar Sin ta mayar da batun jin dadin zaman rayuwar jama'a a gaban kome.
More>>