Dandalin hadin kan Sin da Afirka ya samar da wani kyakkyawan dandali ga kamfanonin Sin da ke Afirka Daga ran 3 zuwa ran 5 ga watan nan da muke ciki a nan birnin Beijing, za a yi taron koli na dandalin hadin kan Sin da Afirka, wato taron ministoci na karo na uku na dandalin.
| Kasar Sin ta tura kungiya mai girma ta matasa masu aikin sa kai zuwa Afirka Tun daga shekarar da ta gabata, kasar Sin ta fara aikawa da matasa masu aikin sa kai zuwa Afirka. Yawan matasa masu aikin sa kai da kasar Sin ta tura zuwa Afirka a cikin rukuni na farko ya kai 12 gaba daya, kuma kasar da suka je ita ce Habasha.
|
Ra'ayi da tsohon jakadan kasar Massar a kasar Sin ya gabatar a kan hadin guiwar kasar Sin da Afrika A kwanakin baya, wakilan gidan rediyo kasar Sin sun kai ziyara ga Malam Ali Husaam al-Hifni, mataimakin ministan harkokin waje na kasar Masar kuma tsohon jakadan kasar a kasar Sin don jin ta bakinsa dangane da hadin guiwar kasar Sin da Afrika
| Kasar Sin za ta kara kokari wajen inganta hadin kai a tsakaninta da kasashen Afrika A kwanakin baya, wakilin kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya kai ziyara ga Malam Liu Guijin, jakadan kasar Sin da ke wakilci a kasar Afrika ta Kudu don jin ta bakinsa, sai ya bayyana cewa, nan gaba kasar Sin za ta kara kokari wajen ba da taimako ga kasashen Afrika.
|
Sojojin kasar Sin suna kiyaye zaman lafiya a kasar Liberia Wakilin Rediyon kasar Sin ya aiko mana labari cewa , A watan Afrilu na wannan shekara , kasar Liberia wadda take cikin farfadowa ta yi karbuwar sojoji masu kiyaye zaman lafiya na karo na 4 na kasar Sin . Sojojin suna kunshe da masu lalata nukiyoyi da masu jiyya da masu jigilar kayayyki
| Kasar Sin ta ba da sahihin taimako ga kasashen Afirka wajen yaki da talauci A cikin shekarun nan 50 da suka wuce, kasashen Sin da Afirka sun hada gwiwarsu a wajen bunkasa tattalin arziki da kyautata zaman rayuwar jama'a da bunkasa zaman al'umma da dai sauransu
|
Neman fatan alheri tare da jama'ar kasashen Afirka A cikin 'yan shekarun nan da suka wuce, masana'antu masu dimbin yawa sun je kasashen Afirka domin zuba jari ko yin kasuwanci. Yanzu, idan ka yi yawo a kan titunan biranen kasashen Afirka, ka kan ga wasu Sinawa.
| Makomar hadin guiwa tsakanin Sin da Nijeriya tana da haske Kasar Nijeriya wadda take da mutane miliyan 130, wata babbar kasa ce a yankunan yammacin Afirka. Tana taka muhimmiyar rawa kan harkokin siyasa na shiyya-shiyya. Kasar Sin ta dade tana mai da hankali kan dangantakar da ke tsakaninta da kasar Nijeriya.
|
|