Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Dandalin hadin kan Sin da Afirka ya samar da wani kyakkyawan dandali ga kamfanonin Sin da ke Afirka 2006-11-03
Daga ran 3 zuwa ran 5 ga watan nan da muke ciki a nan birnin Beijing, za a yi taron koli na dandalin hadin kan Sin da Afirka, wato taron ministoci na karo na uku na dandalin.
• Kasar Sin ta tura kungiya mai girma ta matasa masu aikin sa kai zuwa Afirka 2006-11-02
Tun daga shekarar da ta gabata, kasar Sin ta fara aikawa da matasa masu aikin sa kai zuwa Afirka. Yawan matasa masu aikin sa kai da kasar Sin ta tura zuwa Afirka a cikin rukuni na farko ya kai 12 gaba daya, kuma kasar da suka je ita ce Habasha.
• Ra'ayi da tsohon jakadan kasar Massar a kasar Sin ya gabatar a kan hadin guiwar kasar Sin da Afrika 2006-11-02
A kwanakin baya, wakilan gidan rediyo kasar Sin sun kai ziyara ga Malam Ali Husaam al-Hifni, mataimakin ministan harkokin waje na kasar Masar kuma tsohon jakadan kasar a kasar Sin don jin ta bakinsa dangane da hadin guiwar kasar Sin da Afrika
• Kasar Sin za ta kara kokari wajen inganta hadin kai a tsakaninta da kasashen Afrika 2006-11-02
A kwanakin baya, wakilin kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya kai ziyara ga Malam Liu Guijin, jakadan kasar Sin da ke wakilci a kasar Afrika ta Kudu don jin ta bakinsa, sai ya bayyana cewa, nan gaba kasar Sin za ta kara kokari wajen ba da taimako ga kasashen Afrika.
• Sojojin kasar Sin suna kiyaye zaman lafiya a kasar Liberia 2006-11-01
Wakilin Rediyon kasar Sin ya aiko mana labari cewa , A watan Afrilu na wannan shekara , kasar Liberia wadda take cikin farfadowa ta yi karbuwar sojoji masu kiyaye zaman lafiya na karo na 4 na kasar Sin . Sojojin suna kunshe da masu lalata nukiyoyi da masu jiyya da masu jigilar kayayyki
• Kasar Sin ta ba da sahihin taimako ga kasashen Afirka wajen yaki da talauci 2006-10-31
A cikin shekarun nan 50 da suka wuce, kasashen Sin da Afirka sun hada gwiwarsu a wajen bunkasa tattalin arziki da kyautata zaman rayuwar jama'a da bunkasa zaman al'umma da dai sauransu
• Neman fatan alheri tare da jama'ar kasashen Afirka 2006-10-31
A cikin 'yan shekarun nan da suka wuce, masana'antu masu dimbin yawa sun je kasashen Afirka domin zuba jari ko yin kasuwanci. Yanzu, idan ka yi yawo a kan titunan biranen kasashen Afirka, ka kan ga wasu Sinawa.
• Makomar hadin guiwa tsakanin Sin da Nijeriya tana da haske 2006-10-26
Kasar Nijeriya wadda take da mutane miliyan 130, wata babbar kasa ce a yankunan yammacin Afirka. Tana taka muhimmiyar rawa kan harkokin siyasa na shiyya-shiyya. Kasar Sin ta dade tana mai da hankali kan dangantakar da ke tsakaninta da kasar Nijeriya.
• Masana masu ilmin noma na kasar Sin sun taimake mu wajen samar da abinci lami lafiya, in ji minitan noma na Nijeriya 2006-10-25
Kasar Nijeriya wata kasa ce mai muhimmanci a fannin aikin noma a yammacin kasashen Afirka. A cikin shekarun nan da suka wuce, kasar Sin ta aika da masana masu fasahar aikin noma da yawa zuwa kasar Nijeriya, bisa tsarin yin hadin gwiwa tsakanin kasashe masu tasowa
• Taron koli na Beijing zai ciyar da hadin gwiwar aminci da ke tsakanin Sin da Afirka gaba daga dukan fannoni
 2006-10-25
A farkon watan Nuwamba mai zuwa, a nan birnin Beijing, za a yi taron koli na Beijing, wato taron ministoci na karo na uku na dandalin hadin kan Sin da Afirka, wanda kuma zai kasance taro mafi kasaita a tarihin harkokin diplomasiyya na sabuwar kasar Sin wanda ke da tsawon shekaru 57
• Hanyoyin da kasar Sin ta shimfida a Afirka hanyoyi ne ta sada zumunta 2006-10-23
Hanyar dogo ta Tazara da gwamnati da jama'ar kasar Sin suka ba da taimako su shimfida a tsakanin kasashen Tanzania da Zambia a shekaru 1970 ta yi kama da gadar sada zumunta a tsakanin jama'ar Sin da Afirka
• Hankalin wadanne kasashe bunkasuwar dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka ta jawo 2006-10-11
A kwanan baya, muhimman kafofin yada labaru na kasashen yamma sun ba da labari na wai kasar Sin tana gudanar da sabon ra'ayin mulkin mallaka a kasashen Afirka, haka kuma wasu jami'ai da kwararrun gwamnatocinsu suna son bata dangantakar ...