Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kasar Sin mai bunkasuwa da Birnin Beijing mai ci gaba 2006-11-09
A ran 5 ga watan Nuwamba na shekarar 2006 a nan birnin Beijing, an rufe taron koli na Beijing da taron matakin minista na 3 na dandalin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da Afirka tare da nasara...
• Sabuwar huldar abokantaka da ke tsakanin Sin da Afirka bisa manyan tsare-tsare hulda ce mai muhimmanci 2006-11-08
Muhimmin sakamakon da aka samu a gun taron koli na Beijing na dandalin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka shi ne a cikin 'sanarwar taron koli na Beijing na dandalin hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka' da suka bayar a ran 5 ga wata, a hukunce ne shugabannin Sin da Afirka suka sanar da...
• Masana'antun kasar Sin sun yi magunguna a kasashen Afrika 2006-11-06
Magani mai suna "Cotecxin", maganin kasar Sin ne da ya yi suna sosai a kasashen Afrika. A nahiyar Afrika, ana kiransa da cewa, abu ne mafi kyau da ke iya shawo kan cutar zazzabin cizon sauro. A cikin shekaru goma da suka wuce har zuwa yanzu...
• Za a kara raya sabuwar dangantakar abokantaka irin ta manyan tsare-tsare a tsakanin Sin da kasashen Afirka 2006-11-05
A ran 5 ga wata da yamma, a gun bikin rufe taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin guiwar kasar Sin da kasashen Afirka, an bayar da "Sanarwar taron koli ta Beijing ta dandalin tattaunawa kan hadin guiwar kasar Sin da kasashen Afirka".
• Kasashen Sin da Afirka za su kara yin hadin guiwa da mu'ammalar tattalin arziki da cinikayya 2006-11-05
A ran 4 ga wata da yamma, an yi taron tattaunawa a tsakanin shugabannin Sin da Afrika da wakilan shugabannin masana'antu da kuma taron shugabannin masana'antu na kasar Sin da na kasashen Afirka a karo na biyu.
• An bude taron koli na Beijing na dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka 2006-11-04
A yau ranar 4 ga wata, an bude kasaitaccen taron koli na dandalin hadin kan Sin da Afirka a nan birnin Beijing, kuma shugabannin Sin da kasashen Afirka 48 da kusoshin gwamnatocinsu ko wakilansu sun halarci wannan taro
• Jakadun kasashen Afrika na sa ran alherin cewa ' taron koli na Beijing' zai bude sabon matakin hadin gwiwar dake tsakanin  Sin da Afrika 2006-11-03
A gabannin ranar bude taron, jakadun kasashen Afrika dake kasar Sin sun sha bayyana, cewa taron kolin na Beijing zai zama tamkar sabuwar alama ta kyakkyawar dangantakar dake tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika. Suna yin kyakkyawan bege ga wannan taro
• An bude taron manyan kusoshi na biyar na dandalin tattaunawa kan hadin guiwar Sin da Afrika 2006-11-01
Ran 1 ga wata, an bude taron manyan kusoshi na karo na biyar na dandalin tattaunawa kan hadin guiwar Sin da Afrika, wanda za a shafe kwanaki biyu ana yinsa a nan birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin
• Ya zama tabbas ne kafa dandalin tattaunawa kan hadin kai a tsakanin Sin da Afirka 2006-10-31
A halin yanzu, Sin da Afirka sun riga sun zama muhimman abokan cinikayya ga juna, dangantakarsu ta shiga cikin wani sabon mataki, wato suna hadin kai a fannoni daban daban domin samun bunkasuwa tare da samun zamansu mai jituwa.
• Afrika ta zama sabuwar nahiya da Sinawa ke sha'awar zuwa yawon shakatawa 2006-10-30
Dala mai al'ajabi na kasar Masar da kololuwar dutse mai suna Kilimanjaro na kasar Kenya wadda ita ce kololuwa mafi tsayi a Afrika, da mahakan zinariya da masana'antun lu'ulu'u na kasar Afrika ta Kudu, dukanninsu wurare ne da Sinawa ke sha'awar zuwa yawon shakatawa
• Mr Tang Jiaxuan ya bayyana muhimmancin taron koli na Beijing na dandalin tataunawa kan hadin guiwar Sin da Afrika 2006-10-24
A ran 23 ga wata, wakilin kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya kai ziyara ga Mr Tang Jiaxuan, wakilin majalisar gudanarwa ta kasar Sin don jin ta bakinsa, dangane da hulda a tsakanin Sin da Afrika, da muhimmancin taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa a kan hadin guiwar tsakanin Sin da kasashen Afrika.