Hukuma mai kula da harkar girgizar kasa ta kasar Sin, ta ce ya zuwa karfe 8 na daren Lahadin nan, wata girgizar kasa mai karfin maki 6.5 bisa ma'aunin Richter, wadda ta aukawa gundumar Ludian dake lardin Yunnan, ta haifar da mutuwar mutane fiye da 120, yayin da kuma wasu 180 suka bace. (Amina)