in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 10 sun ji rauni sakamakon girgizar kasa a gundumar Yongshan dake lardn Yunan na kasar Sin
2014-04-05 17:11:15 cri
Ma'aikatar fadakarwa ta gundunar gundumar Yongshan na lardin Yunan na ta kasar Sin ya ba da labari a ran 5 ga wata cewa, ya zuwa karfe 11 da rabi na wannan rana, mutane shida 10 sun jikkata sakamakon girgiza kasa mai digiri 5.3 da ta abku a wannan gunduma. Kawo yanzu, an farfado da hanyoyin da duwatsu suka toshe, tare da gudanar da aikin ba da agaji yadda ya kamata.

An ba da kididdigar cewa, wannan bala'i ya rutsa da garuruwan Xi Luodu da Wuji, yayin da biyu daga cikin wadanda suka ji rauni shida 10 sun ji mumunan raunuka, kana gidaje da dama sun lalata.

Ofishin kula da harkokin jama'a na lardin Yunan ya samar da tantuna 100, da bargo 300, domin taimakawa wadanda da bala'in ya rutsa dasu. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ga wasu
v An yi kananan girgizar kasa sama da sau 1700 a jihar Xinjiang 2014-02-14 20:21:32
v An yi girgizar kasa mai karfin maki 7.3 bisa ma'aunin Richter a jihar Xinjiang 2014-02-12 21:18:33
v An yi girgizar kasa mai karfin digiri 5.9 bisa ma'aunin Richter a yankin Diqing na lardin Yunnan na Sin 2013-09-01 17:18:10
v Wata girgizar kasa mai karfin maki 5.9 ta auku a yankunan iyakar lardin Yunnan da lardin Sichuan. 2013-08-31 18:25:02
v Ana gudanar da ayyuka yadda ya kamata a garin Changdu na jihar Tibet, sakamakon bala'in girgizar kasa 2013-08-14 15:00:35
v An yi girgizar kasa ta digiri 6.1 a yankin Changdu na jihar Tibet 2013-08-12 15:57:29
v Mutane 95 sun rasu a sanadiyyar girgizar kasa da ta auku a lardin Gansu 2013-07-24 11:03:09
v Ban Ki-Moon ya nuna juyayi ga wadanda suka rasu cikin girgizar kasar lardin Gansu 2013-07-23 16:16:55
v Shugaba Xi Jinping ya bukaci a dukufa wajen yaki da bala'in girgizar kasa 2013-07-23 09:21:51
v Shugaban kasar Sin ya bukaci a kara kokarin gudanar da aikin ceto da yaki da bala'in girgizar kasa 2013-07-22 20:21:59
v An yi girgizar kasa a iyakar gundumar Min da gundumar Zhang da ke lardin Gansu na kasar Sin 2013-07-22 16:47:44
v An farfado da yanayin zaman rayuwar al'umma a yankunan da bala'in girgizar kasa na Lushan ya ritsa da su a kasar Sin 2013-05-21 11:12:53
v Ba a gano annoba a yankunan da bala'in girgizar kasa na Ya'an ya shafa ba 2013-05-06 17:04:58
v Shugaba Xi ya bukaci cikakken nazarin game da karfin girgizar kasar Lushan 2013-05-03 20:44:39
v An maido da kiwon lafiya a lardin Sichuan da girgirzar kasa mai tsanani ya shafa 2013-05-03 15:16:36
v Ana sake gina yankin da bala'in girgizar kasa ta ritsa da shi a kasar Sin yadda ya kamata 2013-04-30 16:01:48
v An yi zaman makoki a lardin Sichuan domin nuna alhini ga mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa 2013-04-27 14:45:37
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China