in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi Jinping ya bukaci a dukufa wajen yaki da bala'in girgizar kasa
2013-07-23 09:21:51 cri
Da misalin karfe 7 da minti 45 na safiyar ranar Litinin 22 ga wata nan ne, wata girgizar kasa mai karfin maki 6.6 ta aukawa yankin iyakar gundumar Min, da gundumar Zhang da ke lardin Gansu.

Bisa sabuwar kididdigar da aka fitar, an ce, ya zuwa yanzu jimillar mutane 89 ne suka rasu a sanadiyyar bala'in, yayin da kuma wasu 515 suka jikkata. Yanzu haka dai ana ci gaba da bincike kan yanayin wurare da wannan bala'i ya aukawa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China