Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
  • Yanzu muna sabunta shafin Internet
  •  2009/11/11
    Muna sanar da masu sauraronmu cewa, a yanzu muna sabunta shafin Internet na Hausa.
  • Shugabannin kasashen Afrika sun darajanta hadin gwiwar da Sin da kasashen Afrika suke yi
  •  2009/11/10
    Mubarak ya furta cewa, dandalin ya mayar da dangantakar dake tsakanin Sin da kasashen Afrika a kan wani sabon matsayi, kuma ya ba da misali ta fuskar hadin gwiwa tsakanin kasashe masu tasowa
  • An tabbatar da dukkan matakai 8 kan hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka a kan tattalin arziki da cinikayya
  •  2009/11/09
    Chen Deming ya ce, a shekaru 3 da suka gabata, yawan ciniki tsakanin Sin da kasashen Afirka a kowace shekara ya kan karu da kashi 30%
  • Wen Jiabao ya sanar da sabbin matakan da Sin za ta dauka kan kasashen Afrika
  •  2009/11/08
    A ran 8 ga wata, firaministan kasar Sin Wen Jiabao ya sanar da sabbin matakai 8 da Sin za ta dauka don karfafa hadin gwiwa da kasashen Afrika a shekaru 3 masu zuwa a gun taron ministoci na 4 na dandalin tattaunawa na hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afrika
  • Mahmoud Abbas ya sanar a hukunce cewa ba zai nemi yin tazarce ba
  •  2009/11/06
    A ran 5 ga wata, shugaban hukumar ikon al'ummar kasar Palestinu Mahmoud Abbas ya bayyana cewa, ba zai shiga zaben shugaban hukumar ikon al'umma da na kwamitin tsara dokoki na kasar Palestinu ba, wadanda za a yi watan Janairu na badi.
  • Tattalin arziki na masana'antun Sin zai samu kyautatuwa
  •  2009/11/05
    A ranar 5 ga wata, a nan birnin Beijing, ma'aikatar kula da harkokin masana'antu da sadarwa ta Sin da cibiyar nazarin zamantakewar al'umma ta Sin sun ba da rahoto na yanayin kaka kan sha'anin samun bunkasuwar tattalin arziki na masana'antun kasar Sin na shekarar 2009
  • Sin na fatan ci gaba da karfafa dangantakar sada zumunci da ke tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika daga dukkan fannoni
  •  2009/11/04
    A ranar 4 ga wata, ma'aikatar kula da harkokin kasuwanci ta kasar Sin ta bayyana cewa, kasar Sin tana fatan yin kokari tare da kasashen Afrika, a karkashin inuwar "cimma moriya cikin daidaito da samun hakikanin da samun bunkasuwa daga dukkan fannoni
  • Sin ta horar da gwanaye ga kasashe 5 na Afirka wajen yin nazari kan tsire-tsire domin yin amfani da su a magungunan gargajiya
  •  2009/11/03
    A ran 2 ga wata a birnin Nairobi, hedkwatar kasar Kenya, an kaddamar da kwas a matsayin koli na yin nazari da raya tsire-tsire a fannin magungunan gargajiya na Afirka da ma'aikatar ilmi ta Sin ta dau babban nauyin shirya kuma jami'ar likitanci da magunguna irin na gargajiya ta Tianjin ta Sin ta ba da taimakon shiryawa
  • Shugaban kasar Sin Hu Jintao ya yi bayanin fatan alheri ga sabuwar mujallar Sin da Afirka
  •  2009/11/02
    .Bisa wani labarin da jaridar labaru da babi na kasar Sin da aka buga a ran 2 ga wata ta bayar, an ce, a kwanan baya, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya yi bayanin fatan alheri ga sabuwar mujallar Sin da Afirka wadda mujalla ce game da taron ministoci a karo na 4 na dandalin tattaunawa kan hadin kai a tsakanin Sin da Afirka.
  • Kasar Sin ta tabbatar da manufofi 8 da ta tsara kan Afrika
  •  2009/10/30
    Jami'an ma'aikatar harkokin waje da na ma'aikatar kasuwanci na kasar Sin sun bayyana a ran 30 ga wata cewa, a gun taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa na hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afrika na shekarar 2006
  • Nijeriya ta yarda da yi amfani da kudin asusu mai dimbin yawa domin bunkasa Niger Delta
  •  2009/10/29
    shugaban Nijeriya Mr Umaru Yar'dua ya yarda da ya yi amfani da kudin asusun tarayyar gwamantin kasar kamar dala biliyan 1.34 domin bunkasa manyan ayyuka da sauransu a yankin Niger Delta
  • Kasar Sin ba ta rage karfin hadin gwiwa da zuba jari ga kasashen Afirka ba
  •  2009/10/28
    A ran 27 ga wata, wani jami'in ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin ya bayyana cewa, tun daga abkuwar matsalar kudi ta duniya, kasar Sin tana ci gaba da kara zuba jari ga kasashen Afirka.
  • Wen Jiabao zai halarci bikin bude taron ministoci na dandalin hadin gwiwar da ke tsakanin Sin da kasashen Afirka
  •  2009/10/27
    Tun daga ran 8 zuwa ran 9 ga watan Nuwamba, za a bude taron ministoci a karo na hudu na dandalin hadin gwiwar da ke tsakanin Sin da kasashen Afirka
  • Kasar Sin za ta ba da karin taimako ga Afirka
  •  2009/10/26
    Ran 26 ga wata, bisa labarin da muka samu daga ma'aikatar harkokin ciniki ta kasar Sin, an ce, kasar Sin za ta fara cika alkawarinta na ba da karin taimako ga kasashen Afirka a karshen shekarar bana.
  • Kungiyar AU ta shirya taron shugabanni na musamman kan matsalar 'yan gudun hijira
  •  2009/10/22
    A ran 22 ga wata a birnin Kampala, babban birnin kasar Uganda, kungiyar tarayyar kasashen Afirka wato AU ta shirya taron shugabanni na musamman kan matsalar 'yan gudun hijira, babban take na wannan taro shi ne, 'kungiyar AU tana tinkarar kalubale daga matsalar 'yan gudun hijira'.
  • Shugabannin Sin da Amurka sun sake nuna ra'ayi daya kan matsalar sauyawar yanayi tsakaninsu
  •  2009/10/21
    A ranar 21 ga wata, shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya buga waya ga takwaransa na kasar Amurka Barack Obama, inda suka yi musayar ra'ayi kan dangantakar bangarorin biyu da matsalar sauyawar yanayi tsakaninsu. Wannan shi ne karo na farko da shugabannin kasashen biyu suka sake samun ra'ayi iri daya tsakaninsu.
  • Za'a bude dandalin tattaunawa kan bunkasuwa da hadin-gwiwar Sin da Afirka ta fannin masana'antu na shekara ta 2009 a Beijing
  •  2009/10/20
    Ranar 20 ga wata, a nan birnin Beijing, babban magatakardan kungiyar kula da harkokin hadin-gwiwa ta fannin masana'antu ta kasar Sin Mista Zheng Boliang ya bayyana cewa, za'a kaddamar da "dandalin tattaunawa kan neman bunkasuwa da hadin-gwiwar Sin da Afirka ta fannin masana'antu na shekara ta 2009" a ranar 21 ga watan Nuwamba a nan birnin Beijing.
  • An shirya taron share fage ga taron shugabanni na musamman na kungiyar AU kan batun 'yan gudun hijira
  •  2009/10/19
    An shirya taron share fage ga taron shugabanni na musamman na kungiyar tarayyar Afirka wato AU kan batun 'yan gudun hijira a ran 19 ga wata a birnin Kampala, babban birnin kasar Uganda. Firayin ministan kasar Mr. Apollo Robin Nsibambi ya bayyana a gun bikin bude taron.
  • Kungiyar MEND ta sanar da cewar an kawo karshen lokacin tsagaita bude wuta
  •  2009/10/16
    A ran 16 ga wata, kungiyar dakaru mafi girma ta kasar Nijeriya wato MEND ta bayar da sanarwar cewa, a ran nan, kungiyar ta yanke shawarar kawo karshen lokacin tsagaita bude wuta da aka shafe watanni 3 ana yi.
  • Shugaban kasar Nijeriya ya ce, an riga an maido da zaman lafiya a yankin Nijer Delta
  •  2009/10/15
    Yar'Adua ya bayyana hakan yayin da yake ganawa da sakataren kungiyar OPEC Abdulla El-Badri dake ziyara a kasar a wannan rana.
    SearchYYMMDD