Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-29 20:10:52    
Ko wane mummunan rukuni ba zai iya hana ruhun zaman lafiya da sada zumunta da kuma ci gaba ta gasar wasannin Olympics ba

cri
A ran 29 ga wata, Madam Jiang Yu, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta bayyana cewa, ko wane mummunan rukuni da ke neman lalata gasar wasannin Olympics ta Beijing ba zai iya hana ruhun zaman lafiya da sada zumunta da kuma ci gaba da wutar yola ta gasar wasannin Olympics ke wakilta ba.

Haka kuma Madam Jiang ta ce, aikin mika wutar gasar wasannin Olympics ya samu marhabin da jama'ar kasashe daban daban suka nuna da hannu biyu biyu, wannan ya shaida cewa, jama'ar kasashe daban daban suna jira da kuma goyon bayan gasar wasannin Olympics. Wutar gasar wasannin Olympics tana cikin dukkan hannun jama'ar duk duniya, kuma tana kasancewa a matsayin ruhun Olympics.(Kande Gao)