Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-28 12:06:07    
Za'a nuna gasar wasannin Olympics ta Beijing ta hanyar hotunan telebijin mai inganci

cri
Za'a nuna gasar wasannin Olympics ta Beijing ta hanyar hotunan telebijin mai inganci

An ce, a yayin gasar wasannin Olympics ta Beijing, kyamarori sama da 700 za su nuna gasar wasannin Olympics kai-tsaye. Haka kuma, bidiyoyi kimanin 400 da motoci dauke da abin nuna gasar wasannin Olympics 70 za su bayar da labarai ta hanyar telebijin dangane da gasar wasannin Olympics har tsawon awoyi kimanin 3800. Lallai wannan dai ya kasance al'amarin da ba'a taba ganin irinsa ba a cikin tarihin watsa labaru na gasar wasannin Olympics.(Murtala)