Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-25 14:12:21    
Wutar wasannin Olympic na Beijing ta isa kasar Japan

cri

A ran 25 ga wata da karfe 6 da minti 5 da sassafe bisa agogon wurin (da karfe 5 da minti 5 bisa agogon Beijing), jirgin sama na musamman mai daukar wutar wasannin Olympic na Beijing ya isa filin saukar jiragen sama na Haneda na birnin Tokyo na Japan daga birnin Canberra na kasar Australia, sa'a nan an tafi birnin Nagano ta motar musamman tare da wutar yola.

An kiyasta cewa, za a mika wutar wasannin Olympci na Beijing a ran 26 ga wata daga karfe 8 zuwa karfe 11 da rabi da safe a birnin Nagano.(Lami)