Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-25 15:55:41    
An kammala aikin share fage ga tsaron gasar wasannin Olympic ta Beijing

cri

Wakilin majalisar gudanarwa kuma ministan tsaro na kasar Sin Meng Jianzhu ya furta a ran 25 ga wata a nan birnin Beijing cewa, an riga an kammala aikin share fage ga tsaron gasar wasannin Olympic ta Beijing, gwamnatin kasar Sin tana da imani da karfi wajen tabbatar da yin gasar wasannin Olympic ta Beijing lami lafiya.

A yayin da yake halartar bikin bude taron kasa da kasa na tsaron gasar wasannin Olympic ta Beijing da aka kira a ran nan, Mr. Meng Jianzhu ya ce, gwamnatin kasar Sin ta nace ga dora muhimmanci sosai kan aikin tsaron gasar wasannin Olympic, gwamnatin kasar Sin da hukumomin da abin ya shafa sun shirya sosai wajen magance da tinkarar kalubaren tsaro.(Lami)