Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-29 20:17:50    
Yanzu ana gudanar da ayyukan share fage ga gasar wasannin Olympics ta Beijing lami lafiya

cri

A ran 29 ga wata, Madam Jiang Yu, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta bayyana cewa, ran 30 ga wata rana ce da ya rage sauran kwanaki 100 da yin gasar wasannin Olympics ta Beijing, yanzu ana gudanar da ayyukan share fage ga gasar wasannin Olympics ta Beijing da kuma gasar wasannin Olympics ta nakasassu ta Beijing lami lafiya.

Haka kuma Madam Jiang ta nuna cewa, game da aikin tsaron kai da ke gaban dukkan muhimman ayyukan share fage ga gasar wasannin Olympics ta Beijing, bangaren Sin ya dauki tsauraran matakai a jere wajen rigakafi da kuma fuskantar barazana iri daban daban, da kuma shiryawa sosai. Haka kuma bangaren Sin yana son inganta hadin gwiwa tare da kasashen duniya domin tabbatar da yin gasar wasannin Olympics lami lafiya.(Kande Gao)