in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Girgizar kasar da ta auku a Afghanistan ta haddasa a kalla rasuwar mutane 16 a Pakistan
2015-10-26 19:49:02 cri
A yau ne wata mummunan girgizar kasa ta afkawa yankin gabashin kasar Afghanistan, bayanan da hukumar nazarin karkashin kasa ta Amurka ta fidda na nuna cewa, girgizar kasar ta kai maki 7.7, yadda girgizar kasar ta faru ta kai nisan kilomita 82 daga kudu maso gabashin birnin Faizabad na kasar Afghanistan, yayin da zurfinta ya kai kilomita 196.

Kaza lika, an ji girgizar kasar a kasashen Uzbekistan, Pakistan, Indiya da wasu kasashe da dama. Kana, bisa labarin da kafofin watsa labarai na kasar Pakistan suka bayar, an ce, girgizar kasar ta yi sanadiyar a kalla rasuwar mutane 16 a kasar, yayin da sama da dari suka jikkata, baya ga gidaje da gine-gine da dama da suka rushe. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
ga wasu
v Wakilin Sin ya yi kira ga kasa da kasa da su yi kokarin shimfida zaman lafiya tare da sake gina kasar Afghanistan 2015-10-08 13:58:00
v MDD ta yi Allah wadai da kai mummunan hari ta jiragen sama kan asibiti a Afghanistan 2015-10-04 14:09:40
v Mutane hudu sun jikkata sakamakon girgizar kasa a Ruwanda 2015-08-08 14:00:03
v An kai wani sabon kazamin harin a Kaboul 2015-08-08 12:38:11
v Kasar Sin ta la'anci harin bama-bamai da aka kai a Kabul na Afghanistan 2015-08-07 21:08:55
v Kungiyar Taliban ta nada sabon shugabanta 2015-08-01 14:18:13
v Kungiyar Taliban ta tabbatar da rasuwar Mullah Omar 2015-07-31 10:25:43
v Kasar Sin ta fitar da shirin ko ta kwana game da girgizar kasa a Xinjiang 2015-07-03 17:51:21
v Mutane sama da dubu biyar ne suka rasu sanadiyyar girgizar kasar Nepal 2015-04-30 20:05:51
v An farfado da zaman rayuwa a yankunan da suka fuskanci girgizar kasa a jihar Tibet 2015-04-30 15:34:37
v Ma'aikatar harkokin jama'ar kasar Sin ta kara bai wa jihar Tibet kayayyakin rage radin bala'i 2015-04-28 20:10:16
v Shugaban Sin Xi Jinping ya yi shawarwari tare da firaministan kasar Pakistan 2015-04-21 09:10:31
v Mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin da aka kai a wani masallaci a Pakistan sun karu 2015-01-31 17:13:47
v Mutane 20 sun mutu sakamakon harin bom da aka kai a wani masallaci a Pakistan 2015-01-30 20:36:24
v An yi ta'aziyar wadanda suka rasu sakamakon harin ta'addanci a Pakistan 2014-12-17 20:41:41
v Xi Jinping ya mika sakon alhini ga takwaransa na Pakistan 2014-12-17 20:07:24
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China