in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane sama da dubu biyar ne suka rasu sanadiyyar girgizar kasar Nepal
2015-04-30 20:05:51 cri
Bisa labarin da kafofin watsa labaran kasar Nepal suka fidda a yau Alhamis 30 ga wata, an ce, mutane sama da dubu biyar sun rasu, yayin da kimanin dubu goma suka ji rauni sakamakon girgizar kasar da ta auku a ran 25 ga wata a kasar Nepal.

Kana bisa labarin da gwamnatin kasar Sin ta fidda, na nuna cewa, ana shirin kai kashi na biyu na kayayyakin agajin gaggawa da kasar Sin ta samar wa kasar Nepal da kudinsu ya kai RMB miliyan 40, kuma za a yi jigilar da su zuwa sassan kasar Nepal dake fama da bala'in girgizar kasa. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China