in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta damu kwarai kan rikicin da ya kara tsananta tsakanin Palasdinu da Isra'ila
2014-07-09 20:45:24 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje na kasar Sin Hong Lei ya bayyana a ranar laraban nan 9 ga wata a nan birnin Beijing cewa, Sin ta damu matuka kan rikicin tsakanin Palasdinu da Isra'ila wanda ya kara tsananta.

Hong ya yi bayanin cewa, yin amfani da karfin tuwo ba zai warware rikicin da ake fuskanta ba, sai ma ya kara sanya kiyayya tsakanin bangarorin biyu.

Don haka in ji shi kasar Sin na fatan bangarori daban-daban da abin ya shafa su tsagaita bude wuta nan take tare kuma da yin shawarwari cikin lumana domin samun a farfado da shawarwari tsakaninsu da tabbatar da zaman lafiya a yankin da lafiyar jama'ar su. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ga Wasu
v Isra'ila ta kara daukar sojojin wucin gadi 2014-07-08 11:11:52
v Isra'ila ta kama wasu mutanen da ake zarge su da aikata laifin kashe matashin Palesdinu 2014-07-07 10:08:07
v Isra'ila ta kara tura sojoji zuwa yankin zirin Gaza 2014-07-04 16:13:28
v Isra'ila ta shirya bukukuwan tunawa da 'yan mazan jaya 2014-04-28 10:47:05
v Isra'ila ta yanke shawarar daina shawarwari da Palasdinu 2014-04-25 20:47:38
v Jama'ar Isra'ila sun nuna juyayi ga Ariel Sharon 2014-01-13 15:33:36
v Falesdinu ta ki yarda da yarjejeniyar da Amurka ta gabatar game da yin shawarwarin zaman lafiya a tsakaninta da Isra'ila 2014-01-04 16:41:55
v Isra'ila ta ce, za ta mayar da martani game da harin roka da aka kai mata 2013-12-30 15:22:51
v Babban sakataren MDD ya nuna damuwa kan tashin hankalin da ke karuwa a yankunan Isra'ila da Palasdinu
 2013-12-25 15:15:43
v Shugaban kasar Isra'ila ya bayyana tabbacin cimma yarjejeniyar samar da zaman lafiya da Falesdinu 2013-12-09 11:03:59
v Shugaban Najeriya ya nemi taimakon Isra'ila a fagen yaki da ta'addanci 2013-10-29 15:30:56
v Kasar Isra'ila za ta saki kashi na biyu na Palasdinawa da take tsare da su 2013-10-29 10:18:29
v Wakilin kasar Sin ya bukaci da a ingiza ci gaban shawarwari tsakanin Falesdinu da Isra'ila 2013-10-23 14:58:37
v Mahmoud Abbas ya bayyana manyan batutuwa da za a tattauna kansu a zagaye na biyu na shawarwari tsakanin Palasdinu da Isra'ila 2013-08-16 15:54:55
v Amurka na kokarin maido da tattaunawa tsakanin Israila da Falasdinu 2013-07-23 15:46:08
v Sakataren harkokin waje ta kasar Amurka ya yi kira da a farfado da shawarwarin shimfida zaman lafiya tsakanin Palasdinu da Isra'ila 2013-07-18 17:19:47
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China