HAUSA
A cikin shirin yau, za mu mai da hankali kan tarukan shekara-shekara na majalisun kasar Sin dake gudana yanzu haka a birnin Beijing, inda za mu saurari ra'ayoyin wasu 'yan majalisun, dangane da yadda ake kokarin zamanintar da kasar ta Sin