logo

HAUSA

Yadda 'yan majalisun Sin ke kallon yadda ake zamanintar da kasar

2023-03-12 20:32:56 CMG Hausa

A cikin shirin yau, za mu mai da hankali kan tarukan shekara-shekara na majalisun kasar Sin dake gudana yanzu haka a birnin Beijing, inda za mu saurari ra'ayoyin wasu 'yan majalisun, dangane da yadda ake kokarin zamanintar da kasar ta Sin.(Bello Wang)