in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya yi jawabi a dandalin Bo'ao da aka bude a lardin Hainan na kasar Sin
2014-04-10 16:40:02 cri

An bude dandalin Bo'ao na shekarar 2014 a safiyar Alhamis din nan 10 ga wata, firaministan kasar Sin Li Keqiang da sauran shugabannin kasashe 8 suna cikin mahalarta taron.

Mr Li Keqiang a cikin jawabin sa wajen taron mai taken "Samun sabuwar bunkasuwar nahiyar Asiya cikin hadin kai", ya bayyana matsayin da Sin ke dauka na kafa wata kungiyar dake kula da moriyar nahiyar Asiya bai daya.

Kasancewar wani muhimmin dandali na nahiyar Afrika, wannan dandali da aka kafa a garin Bo'ao dake lardin Hainan yana jawo hankalin gwamnatoci, 'yan kasuwa da masana da dama a ko wace shekara, domin tattaunawa kan wasu batutuwa da suka shafi tattalin arziki, al'umma, muhalli da sauransu.(Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China