in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin da sauran shugabannin kasashen waje zasu halarci taron Boao
2014-04-01 21:06:27 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang zai halarci taron yankin asiya na wannan shekarar a makon mai zuwa,kamar yadda kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Hong Lei ya sanar a yau talata.

Taron mai taken Asiya,sabuwar hanya,gano sabbin dabarun cigaba, za'a yi shi ne a birnin Boao na lardin Hainan dake kudancin kasar Sin tsakanin ranakun 8 zuwa 11 ga wannan watan da muke ciki na Afrilu.

A cikin Shugabannin da zasu halarci taron akwai Firaministan kasar Australiya Tony Abbott, Firaministan Namibia Hage Geingbo da kuma Mataimakin Firaministan kasar Rasha Arkady Dvorkovich. (Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China