in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron shekara-shekara karo na 2014 na dandalin tattaunawar harkokin Asiya da ke a birnin Bo'ao
2014-04-10 10:20:12 cri
An bude taron shekara-shekara na dandalin tattauna harkokin Asiya a birnin Bo'ao

Da safiyar ranar Alhamis din nan ne aka bude taron shekara-shekara na bana, na dandalin tattauna harkokin Asiya a birnin Bo'ao dake lardin Hainan na kasar Sin.

Firaministan kasar Sin Mista Li Keqiang ya halarci bikin budewa taron, ya kuma gabatar da wani jawabi mai lakabin 'mu yi kokari tare, don kago wata sabuwar makomar bunkasuwar Asiya'. (Danladi)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China