in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: Sin za ta yi iyakacin kokarin yaki da ta'addanci
2015-11-21 16:40:29 cri

Shugaban kasar Sin Mista Xi Jinping ya tsokaci game da rasuwar Sinawa 3 cikin harin da aka kai a kasar Mali, inda da kakkausar murya ya yi Allah wadai da wannan danyen aikin da aka yi, tare da jajantawa da ta'azziya ga iyalan mamatan. Ban da wannan kuma, ya nemi hukumomi daban-daban da su dauki matakan da suka dace wajen tabbatar da aikin tsaro a kasashen waje don tabbatar da lafiyar Sinawa da hukumominsu dake kasashen waje.

Har ila yau, a cewar Shugaba Xi, Sin za ta kara hadin gwiwa da kasashen duniya don yaki da ta'addanci da kuma kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankalin duniya. (Amina)

Labarai masu Nasaba
ga wasu
v Sin ta yi suka game da hallaka wasu 'yan kasarta 3 da aka yi garkuwa da su a otel din Mali 2015-11-21 12:53:13
v Sin da Mali sun alkawarta zurfafa hadin gwiwa a fannin aikin soji 2015-11-20 09:48:40
v Ministan tsaron kasar Sin ya gana da takwaransa na Mali 2015-11-16 21:15:25
v Sojojin kiyaye zaman lafiya da Sin ta tura zuwa Mali karo na uku sun tashi daga birnin Dalian 2015-05-21 20:54:01
v Kasar Sin ta bayyana farin cikinta game da yadda gwamnatin kasar Mali ta daddale yarjejeniyar zaman lafiya da wasu kungiyoyin dakaru 2015-05-19 17:49:04
v An rantsar da sojojin kiyaye zaman lafiya rukuni na uku da Sin za ta tura zuwa Mali 2015-05-12 20:05:49
v Rukuni na biyu na sojojin kiyaye zaman lafiya na kasar Sin sun tashi zuwa Mali 2014-09-24 20:37:34
v An kammala shirya rukunin sojojin Sin na biyu na kiyaye zaman lafiya da za a tura kasar Mali 2014-07-31 15:45:28
v Sin ta goyi bayan tsawaita wa'adin tawagar MDD a Mali 2014-06-26 17:05:24
v Kasar Sin tana taimakawa wajen tabbatar da zaman lafiya a Mali 2014-01-17 20:29:49
v Kasar Sin ta tura ma'aikatan wanzar da zaman lafiya 245 kasar Mali 2014-01-15 20:53:40
ga wasu
v Firaministan kasar Sin ya ba da umurnin karafafa aikin tsaro a kasashen waje 2015-11-21 15:57:28
v Xi Jinping: Sin za ta yi iyakacin kokarin yaki da ta'addanci 2015-11-21 15:56:24
v Ana bakin ciki sakamakon rasuwar Sinawa 3 a Mali, in ji Wang Yi 2015-11-21 15:45:25
v Sin ta yi suka game da hallaka wasu 'yan kasarta 3 da aka yi garkuwa da su a otel din Mali 2015-11-21 12:53:13
v Sin da Mali sun alkawarta zurfafa hadin gwiwa a fannin aikin soji 2015-11-20 09:48:40
v Ministan tsaron kasar Sin ya gana da takwaransa na Mali 2015-11-16 21:15:25
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China