in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rukuni na biyu na sojojin kiyaye zaman lafiya na kasar Sin sun tashi zuwa Mali
2014-09-24 20:37:34 cri

Yau Laraba 24 ga wata da yamma ne sauran sojoji 205 na rukuni na biyu na rundunar kiyaye zaman lafiya da kasar Sin ta tura zuwa kasar Mali suka tashi daga birnin Changchun na lardin Jilin da ke arewacin kasar Sin, a kan hanyarsu ta zuwa Mali domin maye gurbin takwarorinsu na rukuni na farko wadanda suka kammala aikinsu na kiyaye zaman lafiya a can. Saboda haka dukkan sojoji 395 na rukunin na biyu sun tashi zuwa Mali, inda suke gudanar da aikin kiyaye zaman lafiya. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China