in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan asarar da kasar Sin ta samu sabo da bala'un yanayin sama ya ragu sosai a cikin shekaru biyar da suka wuce
2013-05-17 16:31:09 cri

Shugaban hukumar yanayin sama na kasar Sin Zheng Guoguang wanda ke halartar taron kwamitin zartaswa na kungiyar yanayin sama ta duniya ya bayyana a ran 16 ga wata a birnin Geneva na kasar Switzerland cewa, a cikin shekaru biyar da suka wuce, yawan asarar rayuka da tattalin arziki da kasar Sin ta samu sakamakon bala'un yanayin sama ya ragu sosai.

A wannan rana da dare, tawagar kasar Sin a wannan fanni sun yi wata liyafa tare da tawagar dindindin ta kasar Sin dake Geneva, inda a cikin jawabinsa, Zheng Guoguang ya bayyana kokari da ci gaba da Sin ta samu wajen ba da hidimma a fannin yanayin sama.

Zheng Guoguang ya ce, a shekarun baya, gwamnatin kasar Sin ta kara daukar alkawari irin na siyasa, inda ta kafa tsarin sa ido kan bala'un yanayin sama, tare da daga matsayin yin rigakafi da karfin daidaita halin ko ta kwana.

A bangare hadin gwiwa da kasashen duniya kuwa, Sin ta yi iyakacin kokari a fuskar nuna goyon bayan kan yadda za a aiwatar da tsarin ba da hidimma a fannin yanayin sama, tare kuma da ba da tabbaci ga samarwa kasashe masu tasowa dake Asiya da Afrika damar samun sukolashif guda 20 cikin dogon lokaci dangane da koyon ilmi a wannan fanni.

Babban sakataren kungiyar Michel Jarraud ya nuna godiya ga babban taimakon da Sin ta bayar a wanann fanni. Ya ce, ba za a iya tinkarar sauyin yanayi mai yanutsi a halin yanzu ba, face sai kasa da kasa sun yi hadin gwiwa a tsakaninsu. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ga Wasu
v Kimiyya na iyar taimakawa tsaron abinci a Afrika, a cewar wasu kwararru 2013-05-17 15:35:02
v Shugaban babban taron MDD ya yi kira ga kasa da kasa da su dukufa kan samun bunkasuwa mai dorewa 2013-05-17 15:30:57
v Amurka ta kara sanya takunkumi kan manyan jami'ai da wasu hukumomin kasar Sham 2013-05-17 15:25:35
v An bukaci kungiyoyi masu makamai a gabashin DRC da su ajiye makamai 2013-05-17 11:03:55
v Harkar zuba jarin kasashe masu tasowa a duniya zai ninku nan da shekarar 2030, in ji bankin duniya 2013-05-17 10:49:43
v Nijar ta mayar da 15% na kudin da ake samu daga ma'adinai da man fetur ga yankunan da abun ya shafa 2013-05-17 10:18:30
v Rasha da Afirka ta Kudu suna nazarin karfafa dangantaka 2013-05-17 10:09:27
v Babban magatakardar MDD ya zabi tsohon ministan Kenya domin ya shugabanci UNCTAD 2013-05-17 10:02:30
v Sojojin Najeriya sun sanya dokar hana fita a jihohin arewacin kasar 2013-05-17 09:54:22
v Mutane 12 sun mutu, 25 sun samu rauni sakamakon tashin bom a masallacin Iraki 2013-05-17 09:43:37
v Sin na maraba da taron bangaren masu ba da kudin agaji ga Mali a matsayin koli na duniya 2013-05-16 16:32:02
v Hukumomin kula da yanayi na Sin sun gudanar da ayyuka iri-iri domin tunawa da ranar hasashen yanayin ta duniya 2012-03-18 17:26:18
v Kasar Sin za ta harba sauran taurarin dan Adam na binciken yanayin doron duniya 12 kafin shekarar ta 2020 2012-03-03 20:45:30
v Hukumar yanayi ta kasar Sin ya bukata a tsaya kan manufar daukan nauyi iri daya amma tare da bambanci wajen tinkarar matsalar sauyin yanayi 2010-12-04 18:15:03
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China