|
|
|
|
|
| |
Wake-wake da kide-kide don taya murnar sallar bazara Bisa kalanda na gargajiya na kasar Sin, ran 7 ga wata a shekarar nan, sallar bazara ne na kasar Sin bisa al'adun gargajiya. A ganin mu sinawa, sallar bazara ta zama biki ne mafi muhimmanci a duk shekara, sabo da haka, a cikin lakacin sallar bazara, ko ina a kasar Sin ana yin bukukuwa irin daban daban don taya murnar sallar Saurari
| Wasu kide-kiden taya murnar bikin bazara na kasar Sin Yau ranar karshe ta wata na 12 na shekarar 2007 bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin. Gobe ranar farko ce ta sabuwar shekara bisa kalandarmu. Sabo da haka, lokacin da muke kama sabuwar shekara, bisa al'adar al'ummomin kasar Sin, da farko dai bari mu ce muku "barka da sabuwar shekara". Muna fatan dukkanku za su sami koshin lafiya da arziki a cikin sabuwar shekara. Saurari
| Wasu wakoki don taya murnar bikin bazara na gargajiyar kasar Sin Bikin bazara biki ne mafi muhimmanci ga fararen hula na kasar Sin. A cikin dubban shekaru da suka gabata, in bikin bazara ya zo, to tabbas ne mutane za su taya murnar bikin tare da wake-wake da raye-raye. To, a cikin shirinmu na yau, zan gayyaci wasu shahararrun mawakan kasar Sin don kawo wa masu sauraronmu fatan alheri. Saurari
| |
|
| |
| |
Sinawa suna jin dadin tsaron hutu domin murnar bikin bazara Lokacin da ake murnar wannan bikin gargajiya mafi muhimmanci a nan kasar Sin, Sinawan da suke da zama a wurare daban-daban, ko sun kai ziyara ga dangogi da abokansu, ko iyalai sun taru tare, ko sun yi yawon shakatawa a wurare daban-daban | Bayani kan yadda Sinawa ke gudanar da bikin sabuwar shekara tasu Bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin, ranar 7 ga watan Fabrairu, bikin yanayin bazara ne na al'adun gargajiya na kasar Sin. Ga mutanen kasar Sin, bikin yanayin bazara gaggarumin biki ne a duk shekara. Ana yin bukukuwa iri iri domin murnar bikin nan tun daga ranar farko zuwa ranar 15 ga wata. | Yaya Sinawa suke kirga shekaru da sunayen dabbobi Masu karatu, Sinawa su kan kirga shekaru ne da dabbobi 12, wato ban da bera, akwai sauran dabbobi 11, ciki har da sa da damisa da zomo da dragon da maciji da doki da rago da biri da kaji da dai sauransu. | Musulmin kasar Sin na murnar bikin bazara Bikin bazara, wani bikin gargajiya ne da ya fi jawo hankulan jama'ar kasar Sin, nan da shekaru fiye da dubu da suka wuce, Sinawa su kan yi shagulgulan iri daban daban masu ban sha'awa don nuna muranar bikin bazara. | Yau jajibiri ne na sallar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin Ko shakka babu, na sani. Yau jajibiri ne na sallar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin. Kuma Sinawa su kan kira sallar da suna"bikin bazara". Masu sauraro, bikin bazara biki ne mafi muhimmanci a cikin wata shekara ga dukkan Sinawa, ko suna da zama a babban yankin kasar Sin | Bukukuwan wasannin kwaikwayo na gargajiya na kasar Sin masu ban sha'awa a bikin bazara Bikin bazara wani biki ne mafi muhimmanci ga Sinawa. A lokacin bikin bazara, fararen hula na kasar Sin sun fi sha'awar halartar bukukuwan wasannin kwaikwayo na gargajiya na kasar Sin. Kullum a kan shirya irin wadannan bukukuwa a gidajen ibada ko kuma wuraren yawon shakatawa, inda ake iya yin harkokin nishadi da yawon shakatawa da kuma saye-saye | |
| |
|
|
|
|
|
|
|
|
|